• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Muna riƙon Gwamnatin Kano ta Samar da gurin tsayawa na din-din-din ga ya riga:Zainawa

aksam by aksam
August 18, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugabancin Kungiyar matuka manyan motocin Tifa na jihar Kano ya bayyana gudunmawar da yake baiwa Gwamnatin a matsayin wadanda Gwamnati ya kamata ta kallesu domin Samar musu gurin tsayawa na din-din-din a kwaryar jihar Kano.

Shugaban Kungiyar kwamared Shafi’i Ibrahim zainawa ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da Manama labarai a ofishin Kungiyar dake nan Kano.

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Shafi’i Ibrahim yace, Kungiyar masu tukin motocin Tifa suna mutukar baiwa Gwamnatin jihar Kano cikakken hadin Kan daya kamata, musamman abubuwan da suka shafi bangaren tuki, Inda yace akwai bukatar Gwamnati ta rika sanya Kungiyar a cikin Al”amuranta da zai Kara habaka Kungiyar da alummar jihar Kano.

Yace, akwai bukatar Gwamnati ta rika baiwa ‘ya’yan Kungiyar kwangila a duk lokacin da ta tashi baiwa wasu kamfanoni kwangila ta kwashe yashi da sauran aikace -aikace da gyare -gyaren hanyoyi a fadin jihar Kano.

Shugaban Kungiyar yace, akwai alkawarirrika da dama da Gwamnatin jihar Kano ta yiwa Kungiyar,a lokacin Baya a don haka Kungiyar take Kira ga Gwamnan da ya tuna da Kungiyar duba da halin da ta samu kanta a ciki.

Yace lokaci yayi da Gwamnatin jihar Kano za ta tallafawa “ya”yanta da tallafi Wanda za su ci gaba da bayyana ayyukan Gwamnatin Yadda ya domin ciyar da Jihar Kano gaba.

Shugaban Kungiyar yace, babbar matsalar su rashin gurin tsayawa na din-din-din da za su rika tsayawa domin su yi gogayya da sauran kungiyoyin matuka manyan motocin Tifa na sauran jihohi da suke a fadin kasar nan.

Daga karshe Shugaban Kungiyar yayi Kira ga dukkannin ‘ya’yan Kungiyar da su ci gaba da baiwa Gwamnatin jihar Kano da Kungiyar cikakken hadin Kan daya kamata domin ciyar da alummar jihar gaba.

COV/ISGAMA/

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wasu Gungun ‘Yan Daba Sun Tare Motocin Yan Sanda Da Yan Jarida A Kano

Next Post

Shugaban ƙasa Bola Tinubu Ya Yi Jimamin Rasuwar Mai Martaba Sarkin Zuru, Alhaji Muhammadu Sami (Gomo II)

aksam

aksam

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo
Uncategorized

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

by aksam
September 5, 2026
Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026

Comments 0

  1. Ahmad Muhammad Barau says:
    1 year ago

    Aluminium Fabrication installation

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Bayan Ganduje ya yi Murabus an Hangi Kwankwaso a Abuja

Bayan Ganduje ya yi Murabus an Hangi Kwankwaso a Abuja

June 27, 2025
Iran Ta Ƙera Ƙwaƙwalwar Wucin Gadi Daga Kwayoyin Halittar Ɗan Adam

Iran Ta Ƙera Ƙwaƙwalwar Wucin Gadi Daga Kwayoyin Halittar Ɗan Adam

July 1, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media