Daga Hassan Umar Gwammaja
Ranar lahadin makon nan ne, al’umma da dama suka yi farin dango a Zangon Garin Nkawkawo Dake Ƙasar Ghana,
Domin nuna farin cikinsu ga ranar da aka haifi Annabi Muhammadu SWA
A Karƙashin Jagoranci Mai Martaba SARKIN ZANGO NKAWKAWO Alhaji Abdul-nasir Usman










