• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Bayan Ganduje ya yi Murabus an Hangi Kwankwaso a Abuja

aksam by aksam
June 27, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Abuja – Yayin da labarin murabus ɗin shugaban APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya karaɗe Najeriya, an hangi jagoran NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso a Abuja.

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso ya kaddamar da babban ofishin jam’iyyar NNPP a babban birnin tarayya Abuja a yau Juma’a.

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Mai taimakawa Kwankwaso kan harkokin midiya, Hon. Saifullahi Hassan ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na X.

Sanarwar ta ce jagoran NNPP ya kaddamar da babban ofishin jam’iyyar reshen Abuja a unguwar Wuse Zone 6.

Taron ya samu halartar manyan ƙusoshin jam’iyyar ciki har da shugaban NNPP na ƙasa, Dr. Ahmed Ajuji da sauran ƴan kwamitin gudarwa (NWC) da magoya baya.

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Cikakken bayani kan Dalilan da su ka sanya Ganduje yin murabus a mukaminsa

Next Post

Da dumi’dumi: An Maye Gurbin Ganduje da ɗan jihar Borno

aksam

aksam

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo
Uncategorized

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

by aksam
September 5, 2026
Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

PDP Ta Gombe Ta Yi Allah Wadai da Waƙar Rarara Kan Pantami

PDP Ta Gombe Ta Yi Allah Wadai da Waƙar Rarara Kan Pantami

August 6, 2026
Wata Kotu A Jihar Kano Ta Yanke Wa Wani Mutum Hukuncin Daurin Watanni Biyu Bisa Sare Bishiyu Ba Akan Ka’ida Ba

Wata Kotu A Jihar Kano Ta Yanke Wa Wani Mutum Hukuncin Daurin Watanni Biyu Bisa Sare Bishiyu Ba Akan Ka’ida Ba

April 26, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media