• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Iran Ta Ƙera Ƙwaƙwalwar Wucin Gadi Daga Kwayoyin Halittar Ɗan Adam

Khadija Maitaya by Khadija Maitaya
July 1, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Iran ta sanar da cewa ta samu nasarar ƙera wata ƙwaƙwalwar wucin gadi ta gwaji a dakin bincike, wadda aka yi ta da kwayoyin halittar jijiyoyin kwakwalwar ɗan adam masu rai, kuma tana iya samar da hanyoyin sadarwar jijiyoyi masu iya koyo.

Jami’an Iran sun ce wannan sabuwar fasahar halittu tana iya sarrafa bayanai cikin sauri fiye da na’urorin kwamfuta masu amfani da kwakwalwan silicon, yayin da take amfani da makamashi ƙasa da sau miliyan ɗaya idan aka kwatanta da fasahar da ake amfani da ita a yanzu.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A cewar mahukuntan ƙasar, wannan ci gaban na iya buɗe sabon babi a fannin fasahar ƙwaƙwalwar wucin gadi da kuma samar da sabbin hanyoyi wajen ƙirƙirar kwamfutoci masu ƙarfi da ƙarancin amfani da makamashi.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Da-dumi-dumi: Iran Ta Yi Barazanar Afkawa Ƙasar Bahrain

Next Post

NUJ Ta Kaddamar da Ƙungiyar Kafafen Yaɗa Labarai na Yanar Gizo a Jihar Jigawa

Khadija Maitaya

Khadija Maitaya

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Majalisar Leƙen Asiri ta Amurka ta ce ko da an yi gangamin yaƙi a kan Iran ba lalle ne a Iya murƙushe sojojin ƙasar da mulkin addini ba

Majalisar Leƙen Asiri ta Amurka ta ce ko da an yi gangamin yaƙi a kan Iran ba lalle ne a Iya murƙushe sojojin ƙasar da mulkin addini ba

March 8, 2026

Popular Strategies for Playing Hybrid Games at Pokiesurf Casino

April 22, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media