• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Matakin Da Gwamnatin Jihar Kano Ta Dauka Akan Masu Siyar Da Kayayyakin Abinci; Sako Da Farashin A Jihar

aksam by aksam
February 16, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home KASUWANCI
ADVERTISEMENT
472
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Binciken da muka gudanar ya nuna cewa saukar farashin kayan abinchin yana da nasa da matakin da Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar kano ta gudanar.

RelatedPosts

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

Kasar Saudiyya Ta Hana Sheikh Gummi Shiga Ƙasar Domin Aikin Hajji 

Idan za’a iya tunawa a ranar lahadin da ta gabata shugaban hukumar karbar korafe-korafen da hana cin hanci da rashawa ta jihar kano Barr. Muhuyi Magaji Rimin Gado ya kai samame Kasuwar Dawanau Dake Karamar Hukumar Dawakin Tofa, musamman Wuraren ajiyar kayan, inda ya kama Wuraren ajiyar kayan abinchi makare da kayan masarufi kamar Taliya da Sukari da dai sauransu.

Bayan kama kayan ne shugabannin kungiyar Singa suka ziyarci Barrista Muhuyin tare da yi masa alkawarin zasu rage farashin kayan masarufi kafin zuwan Azumin Watan Ramadana.

Hakan ce tasa a wannan makon musamman daga ranar larabar da ta gabata al’umma suka fara samun saukin kayan abinchi.

Mun shiga cikin kasuwar yan hatsi ta Dawanau Dake Jihar Kano A Najeriya domin Jin yadda farashin kayan suke a kasuwar , Inda muka iske kayan abinchin musamman dangin hatsi suka fara saukowa.

Ga yadda farashin buhun kayan yake a makon da ya gabata da kuma yadda ake sayar dasu a yau:

* Masara 57,000 yanzu kuma 47,000 zuwa 48,000

* Dawa 50,000 yanzu kuma 44,000 zuwa 45,000

* Gero 57,000 yanzu kuma 50,000 zuwa 51,000

” Shinkafa Shan shara 44,000 yanzu kuma 33,000 zuwa 33,500

Rahotanni da muka hada sun tabbatar da cewa matakin da Hukumar karbar korafe-korafe da hana cin hanci da rashawa ta jihar kano ta dauka ya taimaka matuka wajen fito da kayan da kuma karyewar farashin.

Ko a jiya ya yin wata ganawa da shugaban kasa Bola Tinubu yayi da gwamnonin Nigeria ya yabawa gwamnatin jihar Kano bisa wancan aikin da ta yi na fara kama masu boye kayan masarufin tare kuma da umartar sauran jihohi da su yi koyi da Kano.

Haka zalika, Shugaba Tinubu ya baiwa hukumomin tsaro Umarnin kama duk wanda aka samu da boye kaya a duk fadin Kasar. Umarnin da Za’a iya cewa ya fara aikin domin a safiyar yau juma’a kadaura24 ta rawaito cewa hukumar kare hakkin mai saya da mai sayarwa ta kasa a tufe Kantin Sahad stores dake Babban birnin tarayya Abuja.

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wata Kotu A Jihar Kano Ta Umarci ‘Yankasuwar Magani Na Sabon Gari Su Tashin Su Koma Kasuwar Magani Ta Dangoro

Next Post

Rudunar ‘Yan Sandan Najeriya Ta Yi Nasarar Kama Wasu ‘Yan Ta’adda Su Biyar Da Take Zargin Kwararone Wajan Yin Garkuwa Da Mutane; A Yankin Arewa Masu Yamma

aksam

aksam

RelatedPosts

Yadda Mazauna Unguwar Gayawa Dake Karamar Hukumar Ungogo A Jihar Kano Suka Gudanar Da Zanga-zanga Akan Rashin Kyawun Hanyayinsu
KASUWANCI

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

by aksam
February 16, 2026
Mai Yankan Farce  Da Yake  Samun Dubu Dari Uku  Duk Wata A Garin Abuja
KASUWANCI

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

by aksam
January 18, 2026
Kimanin Dalibai 1000 Ne Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Rt. Hon Yusuf Dahiru Liman Ya Biyawa Kudin Jarrabawar NECO
KASUWANCI

Kasar Saudiyya Ta Hana Sheikh Gummi Shiga Ƙasar Domin Aikin Hajji 

by aksam
May 26, 2025
Inna LillaHi Wa Inna IlaiHi Raji’un Allah Ya Jikan Haruna Dauda Biu Wakilin Muryar Amurka Na Jihohin Borno Da Yobe
KASUWANCI

Inna LillaHi Wa Inna IlaiHi Raji’un Allah Ya Jikan Haruna Dauda Biu Wakilin Muryar Amurka Na Jihohin Borno Da Yobe

by aksam
May 18, 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

An  Bude Sabuwar Kasuwar Sayar Da:-  Hatsi, Dabbobi, Da Suran Kayayyakin  Masarufi  A Garin Dutse Dake Kantitin Kaduna Zuwa Abuja A Yakin Karamar Hukumar Chikun, Jihar Kaduna

An Bude Sabuwar Kasuwar Sayar Da:- Hatsi, Dabbobi, Da Suran Kayayyakin Masarufi A Garin Dutse Dake Kantitin Kaduna Zuwa Abuja A Yakin Karamar Hukumar Chikun, Jihar Kaduna

February 6, 2025
Sakon Taya  murna ga Dan Alhaji Kabiru Sanda ta Samun Karuwar  ‘Da Daga Babale Sanda

Sakon Taya murna ga Dan Alhaji Kabiru Sanda ta Samun Karuwar ‘Da Daga Babale Sanda

May 20, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media