• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

aksam by aksam
January 18, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home KASUWANCI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

Kasar Saudiyya Ta Hana Sheikh Gummi Shiga Ƙasar Domin Aikin Hajji 

Wani rahoto ya nuna cewa wannan wani almajiri ne da yaje almajiranci Abuja daga baya ya sauya izuwa mai sana’ar yankan farce, acewar rahoton matashin mai sana’ar yankan farce yana samun mafi karanci Naira dubu goma N10,000 kullum da wannar sana’ar, a wata kenan yana samun dubu dari uku N300,000.

A daidai lokacin mukuma wasu matasan mu sun takure tunanin su agu daya yayin da suke ganim bin yan siyasa ko harkar social media ce zata sa suyi arziki wanda cikin su sai mai tsananin rabone zai iya samun Naira dubu dari uku a shekara yayin da wancan matashin yake samun Naira dubu 300 duk wata.

Da wannan nake kiraga matasan mu dasu rage dogaro da yan siyasa su maida hankali gurin fadada tunanin su gurin nema da maida hankalin su akan sana’oinsu dabin hanyoyin da zasu ingantasu don dogaro da kansu domin babu abunda yakai dogaro da kai dadi.

Koda yazama dole sai mumbi yan siyasa to mu maida hankali gurin bin hanyoyin da zasu bamu gudunmuwa don dogaro dakai, ya bayyana karara duk mai dukiyar ko dama da bazai taimakeka ka tsaya da kafarka ba to so yake yacigaba da bautar dakai.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Tsohon Shugaban ƙungiyar Yan Kasuwa ta ƙasa, Alh. Bature Abdulaziz,ya Rasu

Next Post

Mako mai zuwa na iya girgiza kasuwannin duniya na Crypto baki ɗaya.

aksam

aksam

RelatedPosts

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1
KASUWANCI

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1

by Khadija Maitaya
July 10, 2026
Yadda Mazauna Unguwar Gayawa Dake Karamar Hukumar Ungogo A Jihar Kano Suka Gudanar Da Zanga-zanga Akan Rashin Kyawun Hanyayinsu
KASUWANCI

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

by aksam
February 16, 2026
Kimanin Dalibai 1000 Ne Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Rt. Hon Yusuf Dahiru Liman Ya Biyawa Kudin Jarrabawar NECO
KASUWANCI

Kasar Saudiyya Ta Hana Sheikh Gummi Shiga Ƙasar Domin Aikin Hajji 

by aksam
May 26, 2025
Inna LillaHi Wa Inna IlaiHi Raji’un Allah Ya Jikan Haruna Dauda Biu Wakilin Muryar Amurka Na Jihohin Borno Da Yobe
KASUWANCI

Inna LillaHi Wa Inna IlaiHi Raji’un Allah Ya Jikan Haruna Dauda Biu Wakilin Muryar Amurka Na Jihohin Borno Da Yobe

by aksam
May 18, 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnati Tinibu ta sahale wa gwamnoni kirkirar yansandan jihohi amma bisa sharadi 1 tak

Gwamnati Tinibu ta sahale wa gwamnoni kirkirar yansandan jihohi amma bisa sharadi 1 tak

February 16, 2024

Sojojin Najeriya sun kashe ’yan bindiga 86 a wani samame

January 13, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media