Daga Hassan Umar Gwammaja
Hukumomin Saudiyya sun hana Sheikh Ahmad Gumi shiga ƙasar domin gudanar da aikin Hajjin bana, duk da cewa sun ba shi biza ta izinin shigowa ƙasar.
A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Facebook, Sheikh Gumi ya ce: “Bisa wasu dalilai da suka shafi ra’ayina game da siyasar duniya, hukumomin Saudiyya ba sa son in kasance a aikin Hajji duk da sun ba ni biza.”
Mace Ta Rasu, Wasu Sun Jikkata A Hatsarin Mota A Gadar Sa’i
Ya ce hukumomin Najeriya sun sha alwashin tuntuɓar ƙasar Saudiyya domin jin dalilin hana shi shiga
Tun dai aka dawo da shi gida Najeriya, don cigaba da karatutukan da yake












