Daga Hassan Umar Gwammaja
A ranar Talatar nan 4 ga watan fabarairu 2025. Aka budi sabuwar kasuwar sayyar da hatsi da dabbobi da sauran kayan masarufi a garin Dutsi daka karamar hukumar Chikum a jihar Kaduna, karkashin Gwanmatin Sanata Dakta Uba Sani wanda Manajan Dariktar Kasuwanchi Malam Ibrahim Abdulkarim
Yace ton zuwan wannan gwamnatin Dakta Uba Sani aka ta yin kokarin ganin an gina wannan kasuwar, amma sai yan zo gwamna ya aikone domin fadi kasuwar kuma yace zai zo da kansa bayyan kasuwar ta kankamma in ji MD Ibrahim
Ton da farko da yake sayya albarka mai girma sarkin Fadar Gwagwada wanda ya wakilici Sarkin Gwagwada ya walici shi
A kashine Sarkin Kasuwar Yankin Gwagwada Osiya Ayuba ya yi jawabin godiya ga mahalarta taron budi kasuwar












