• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

FG ta fara kama sunayen mutane 15 da suke daukar nauyin taaddanci a Najeriya

aksam by aksam
March 21, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LAFIYA
ADVERTISEMENT
471
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin Najeriya ta ayyana mawallafin jaridar DESERT HERALD Tukur Mamu a jerin mutanen da ta ke tuhuma da daukar nauyin ta’addanci a Najeriya.

Mamu wanda sunan sa ya fito a jerin mutum 15 da a ka zaiyana da alaka da ‘yan ta’adda; na hannun rundunar tsaron DSS tun 2022 yayin da a ka kama shi kan hanyar tafiya umrah.

RelatedPosts

Cutar mashako

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

An zargi Tukur Mamu wanda ya yi fice a shiga tsakani don sako wadanda ‘yan ta’adda su ka sace a harin jirgin kasa tsakanin Abuja da Kaduna, da ba ‘yan ta’adda masu garkuwa da mutane Dala 200,000 a matsayin kudin fansar wadanda a lokacin a ka yi awon gaba da su bayan bindige kimanin mutum 50.

A hirar ta da Muryar Amurka, Zainab Mamu ‘yar Tukur Mamu ta ce ta yi asarar rubuta jarrabawar karshe ta aikin likita a jami’ar MUST ta kimiyya da Fasaha da ke Masar lokacin da labarin sabuwar tuhumar da a ke yi wa mahaifin su ta bayyana.

Tace, “Na kasa rubuta jarrabawar karshe don tashin hankali da ciwon damuwa kan wannan labarin. Mu na kira ga shugaba Tinubu da mataimakin shugaba Kashim Shettima su taimaka a ba da belin mutumin da a ka sani in ya so sai a cigaba da shari’a. Yanzu haka ba shi da lafiya. “

Shaharerren mai sharhi mazaunin Kaduna wanda ke da masaniya kan lamuran kama Tukur Mamu Mahdi Shehu ya ce lokaci ya wuce kimar da ya dace a kammala irin wannan binciken.

In za a tuna lokacin da lamarin ya auku tsohuwar gwamnatin Buhari ta kafa kwamitin mutum 7 don karbo wadanda ke dajin.

Sanarwar ta gwamnati daga hukumar bayanan sirri da hada-hadar kudi NFIU ta ce Mamu na daga mutane 9 da kuma wasu masu kamfanonin canji 6 da ke daukar nauyin ayyukan ta’addanci musamman na Boko Haram da ISWAP.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Tirkashi, Tinibu ya ja kunnen majalisar wakilai kan ministotin da ya nada

Next Post

Kalli cikakken jawabi gameda yanke alakar soji da Niger tayi da kasar Amurka

aksam

aksam

RelatedPosts

Cutar mashako
LAFIYA

Cutar mashako

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Governor Yusuf commissions Kano center for disease control
LAFIYA

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

by Khadija Maitaya
August 4, 2026
Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Ginin da Ya Janyo Ce-ce-ku-ce a Unguwar Dorayi, Kano
LAFIYA

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

by Khadija Maitaya
July 22, 2026
An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara
LAFIYA

An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara

by aksam
May 17, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kasar Ghana da Bahamas sun amince da shiga junan su batare da visa ba

Kasar Ghana da Bahamas sun amince da shiga junan su batare da visa ba

February 23, 2024
Joe Biden ya share wa Kamala Harris hanyar zama yar takarar shugaban kasar Amurka

Joe Biden ya share wa Kamala Harris hanyar zama yar takarar shugaban kasar Amurka

July 21, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

September 7, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media