Daga Hassan Umar Gwammaja
A makon jiya ne dubban al’ummar jihohin Kano da kuma Kaduna suka yi farin dango wajan halarci shidar daurin auren Alhaji Hussaini Yusuf dare da Amaryarsa Zainab Sa’id
An dai gudanar da taron daurin auren ne a Garin Falgoran Daji Dake Karamar Hukumar Dogowa a Jihar Kano
Taron ya samu halartar manya-manyan shugabannin ciki kuwa har da Mai Girma Sarkin Fulutin Zazzau Alhaji Abdullahi Shukura.










