• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

aksam by aksam
April 8, 2026
Reading Time: 2 mins read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
472
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Dawo da tallafin man fetur

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

  Daga: Hassan Umar Gwammaja

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, tare da wasu fitattun jiga-jigan jam’iyyar ADC, sun gudanar da zanga-zanga zuwa hedikwatar Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da ke Abuja, domin nuna rashin jin dadinsu kan abin da suka bayyana a matsayin tauye hakkinsu a cikin jam’iyyar.

Masu zanga-zangar sun zargi shugabancin INEC da katsalandan da kuma nuna rashin adalci, wanda suka ce na hana wasu bangarori gudanar da harkokinsu yadda ya kamata a cikin ADC.

Da yake jawabi, Atiku Abubakar ya bayyana cewa zuwansu INEC na da nufin neman hukumar ta sa baki, tare da tabbatar da cewa ana bin doka da ka’idojin jam’iyya wajen tafiyar da harkokinta.

Ya kuma gargadi cewa idan ba a dauki matakin gaggawa ba, rikicin na iya haifar da illa ga dimokuradiyya da kuma hadin kan ‘yan siyasa a Najeriya.

Masu zanga-zangar sun bukaci INEC da ta gudanar da cikakken bincike kan rikicin da ke addabar jam’iyyar ADC, tare da daukar matakan da suka dace domin dawo da zaman lafiya da adalci.

A yayin zanga-zangar, jami’an tsaro sun bazu a wurin domin tabbatar da zaman lafiya, inda aka gudanar da komai cikin lumana ba tare da wata hatsaniya ba.

Majalisa ta sanar da matsayarta ta karshe kan batun zarge-zargen da take yi wa tsohon mataimakin gwamnan Kano

Wannan mataki na zuwa ne a daidai lokacin da rikici ke kara kamari tsakanin bangarori daban-daban na jam’iyyar ADC, lamarin da ke ci gaba da janyo cece-kuce a fagen siyasar kasar nan.

Rahotanni sun nuna cewa rikicin shugabanci a jam’iyyar na gaban kotu, yayin da ake ci gaba da samun sabani a tsakanin mambobinta.

Daga cikin wadanda suka halarci zanga-zangar akwai Rabiu Musa Kwankwaso, Aminu Waziri Tambuwal, Peter Obi, Rauf Aregbesola da kuma Dino Melaye, tare da sauran jiga-jigan siyasa.

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

China ta ci Alwashin Cimma matsaya a yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran

Next Post

Ma’aikatar harkokin wajen China ta magantu kan tattaunawar sulhu tsakanin Pakistan da Afghanistan

aksam

aksam

RelatedPosts

Atiku Ya Nemi Tinibu Ya Fadi Inda Ya Saka Tiriliyan 30 na Tallafi Mai Da Ya Cire.
SIYASA

Dawo da tallafin man fetur

by Khadija Maitaya
August 26, 2026
Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa
SIYASA

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

by Khadija Maitaya
July 28, 2026
Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin
SIYASA

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

by Khadija Maitaya
July 23, 2026
Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kungiyar yantebura ta IBB jikin masallacin Idi ta yi cikakken jawabi a kan abin da ya faru a baya.

Kungiyar yantebura ta IBB jikin masallacin Idi ta yi cikakken jawabi a kan abin da ya faru a baya.

June 17, 2024

Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Ziyarci Al’ummomin Da Ambaliya Ta Yi Wa Barna A Kasarsa

August 10, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media