Taron walimar saukar karatun Al’qur’anin mai girma na yaye dalibain wanda ya gudana a ranar lahadi 24 ga watan Disamba 2023, karo na hudu ya samu halitar wadansu da ga cikin Shugabannin yankin daban-daban da sauran al’ummar garin Kaduna, cikin manyan bakin hadda mai girma hakimin gudimar Rigasa wanda Dallatun Dan Galadiman Zazzau Alhaji Abubakar Bello Galadima ya wakilcishi ya bayyana cewar bai kamata iyaye subarwa malamai ka dai tarbiyartar ‘ya ‘yansu ba
Dalibai Adam Musa Jafar Tahiri da
Daliba Halima Ahmed, suna daya daga cikin ‘yan saukar sun bayyana godiyarsu ga malamainsu musammam Shugaban makarantar Malam Dahir Umar Hassan bisa jajirciwar da yake dan ganin dalibain sun zamantu masu tarbiya a tsakanin al’umma.










