DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA
A karshen makon da ya gabatane aka gudanar da taron karawa juna sani ga ma’ikanta gidajin Radiyo da Talabijin da sauransu, tare da bada kyaututtunkan satificandin girmamawa,
Mai take:- kafafen Sadarwa A Matsayin Masu Hangen Nesa, a daya daga cikin dankin taro na Hotel din Asaa Pyramid dake birnin Kaduna, karkashin African Conference On Development Journalist.










