• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Emefiele na shirin daukar matakin sharia kan zargin bata suna

aksam by aksam
December 25, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Godwin Emefiele ya musanya zargin da ake yi masa na tafka barna a lokacin da yake rike da babban banki kasa na CBN.

Godwin Emefiele ya yi watsi da rahoton binciken da Jim Obazee ya yi a wani jawabi da ya fitar, Punch ta tabbatar da wannan labari.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Mista Godwin Emefiele ya saki jawabin ne a yammacin Lahadi, ya karyata zargin boye kudi a wasu bankuna da ke kasashen waje.

A Jawabin Emefiele ya zargi kwamitin Jim Obazeee da sharri saboda a bata masa suna a wajen mutanen Najeriya

“Ba Sabiu Tunde Yusuf Bane”, Emefiele Ya Bayyana Wanda Ya Bada Umurnin Sauya Fasalin Naira Mista Godwin Emefiele ya saki jawabin ne a yammacin Lahadi, ya karyata zargin boye kudi a wasu bankuna da ke kasashen waje.

A jawabin da ya yi, Emefiele ya ce rahoton ba komai ba ne sai yunkurin bata sunan shi, ci masa mutunci saboda son ran mai binciken.

Ganin halin da yake ciki, tsohon gwamnan ya ce an ba shi shawarar ya yi shiru, lauyoyinsa za su dauki matakin da ya dace a kotu.

Duk da haka, Emefiele ya ce dole ya yi magana a game da wasu zargin da aka jefe shi da su, wanda ya ce sam ba su da alaka da gaskiya.

Rahoton ya yi ikirarin an cire $6.23m daga asusun CBN a kan umarnin bogi da sa hannun Muhammadu Buhari GCFR da Boss Mustapha.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Horas Da ‘Yan Jaridu Sanin Makamar Aiki Yana Kara Masu Ilimin Sanin Abubuwa Daban-Daban Masu Inganta Tsari Da Yanayin Aikin Nasu:- Hajiya Hauwa Saulawa

Next Post

Musulmai Sun Mamaye Wata Coci A Yin Bukukuwan Kistimeti A Kaduna

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Dan takarar shugabancin kungiyar masu siyar da Wayoyi na kasuwar bata ya bayyana cigaban da zai kawo

Dan takarar shugabancin kungiyar masu siyar da Wayoyi na kasuwar bata ya bayyana cigaban da zai kawo

September 19, 2023
Rundunar sojin Najeriya ta fitar da adadin yantaaddar da ta Kashe a cikin wata uku

Rundunar sojin Najeriya ta fitar da adadin yantaaddar da ta Kashe a cikin wata uku

June 29, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media