• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Dan takarar shugabancin kungiyar masu siyar da Wayoyi na kasuwar bata ya bayyana cigaban da zai kawo

aksam by aksam
September 19, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Dantakarar Shugabancin kungiyar Kasuwar masu hada-hadar wayoyin hannu ta kasuwar Bata,ya sha Alwashin kawo managartan shirye shirye da zarar ya samu Darewa kujerar Shugabancin kungiyar kasuwar.

Bashir Hamza Baballe ne ya Tabbatar da hakan a lokacin da yake yakin Neman zabe a kasuwar dake Bata a nan kano.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Bashir Hamza yace,daga cikin ci gaban da zai kawowa Alummar Kasuwar, Akwai Samar da Tsaro da Hasken Wutar Lantarki da Samar da kyakyawar Alaka tsakanin Yankasuwa da Abokanan cinikinsu na yau da kullum.

Dantakarar ya bayyana cewa, akwai tsarin da Shugabancinsu yake da Aniyar yi na shiga wajen Gwamnati da Bankunan Kasuwanci domin Nemowa yankasuwar Aron kudaden da babu kudin Ruwa a cikinsu,Wanda zai taimaka musu wajen bunkasa harkokin kasuwancinsu.

Bashir Hamza ya kara da cewa,akwai hanyoyin da ya tanada wajen magance matsalolin da yankasuwa ke fuskanta a bangaren biyan kudin hayar shaguna da bangaren biyan kudaden haraji.

Haka zalika,ta bangaren Gwamnati, Shugabancin kungiyar kasuwar, zai yi ayyuka kafada da kafada wajen ciyar da Alummar Kasuwar masu hada_hadar wayoyin hannu gaba.

Daga karshe ya shawarci Yankasuwa da su bashi goyan bayan da suka kamata domin samun Nasara a zaben da za,a gudanar a kasuwar, inda yace,da zarar sun samu damar lashe zabukan zai basu damar cika alkawuran da suka dauka.

Ibrahim sani gama pyramid radio.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kungiyar dalibai ta gabatar da manufar ta ga daukacin dalibai

Next Post

Yadda Dalibai suka karrama Malamai a makarantar, Kano state polytechnic

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kotu ta yanke wa abokin Murja kunya hukuncin zaman gidan kaso ko zabin tara da sharadi

Ba Guduwa Murjar Kunya Ta Yi Ba:- Hukumar Kulla Da Gidan Gyaran Hali Da Tarbiya Ta Jihar Kano

February 18, 2024
Araqchi Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Matsaya Ka

Araqchi Ya Bukaci Kasashen Duniya Su Dauki Matsaya Ka

April 11, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media