• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Majalisar wakilai ta nemi Tinubu ya dakatar da yarjejeniyar SAMOA da zata Ba shi damar samun Dala 150b

aksam by aksam
July 9, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
477
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Majalisar wakilai sun bukaci Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da yarjejeniyar SAMOA wanda take da alaka da daidaita yanci ga kowanne jinsi a nahiyar Afirka.

Rukunin Yan majalisa 88 ne ciki har da Dan majalisa mai wakiltar Karamar Hukumar Dala Aliyu Sani Madaki suka shigar da motion na neman Tinubu ya dakatar da yarjejeniyar

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Majalisar ta nada kwamitin da zai jagoranci gudanar da bincike domin Gano abubuwan da yarjejeniyar ta kunsa

Tags: Aksam radioaminiyaArewa radioBbchausaDAILY TRUSTfreedom radioKadaura24rfi hausaSolacebasetrthausavoahausa
Share191Tweet119SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

AUREN JINSI: Kawu Sumaila ya ja hankalin malamai su rika bin umarnin Alqur’ani

Next Post

Bayan sanar da Bude Boda, kalli yadda farashin kayan abinci ya fara rage kudade masu yawa

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

An Yi Kira Ga Mahukunta Da Sauran Al’umma Su Kawowa Makarantar Ibnu Hajar International, Kaduna Daukin Dan Cigaba Da Aikin Ginin Makarantar

An Yi Kira Ga Mahukunta Da Sauran Al’umma Su Kawowa Makarantar Ibnu Hajar International, Kaduna Daukin Dan Cigaba Da Aikin Ginin Makarantar

June 1, 2025
Gwamnatin tarayya ta fadi dalilin da ya hana ɗalibai cin jarabawar JAMB

Gwamnatin tarayya ta fadi dalilin da ya hana ɗalibai cin jarabawar JAMB

May 7, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media