Buhun Masara Ya Karye ₦77,000 A Kasuwar Anchau Jihar Kaduna.
Ofishin Sarkin Kasuwa na ƙaramar hukumar Anchau Jihar Kaduna Ƙarƙashin Jagoronci maimartaba Alh. Aminu Ɗanjuma Anchau ya bada sanarwa karyewar kayan hatsi a kasuwar ta Ancahu da ke Jihar Kaduna kamar yadda ofishin ya fitar da farashin kayayyakin na masarufi a hukumance kamar haka.
Farashin mu a yau talata 9/07/0224, sune kamar haka ƙasa.
MASARA
Mai aure 85k 83k 82k 81k
Mara aure 80k 78k 77k
FARIN WAKE
₦180k ₦170k ₦165k ₦160k
BUHUN WAKEN SOYA
₦85k ₦83k ₦82 81k
BUHUN DAWA
₦88k ₦87k ₦85k
BUHUN SHINKAFA
₦58k ₦56k ₦55k ₦54k
BUHUN BARKONO
₦60k ₦56k ₦53k
KWALIN SIKARI MAZARƘWAILA
₦35k
₦25k ₦19k
TAKIi UEREA
₦36200
DAURO
₦93k ₦92k
BUHUN FULAWA
₦73k ₦72k
BUHUN SIKARI
₦80k ₦79k
KWALIN TALIYA
₦17200
₦16k ₦15k
KWANDON TUMATUR BUSHASHSHE
₦150k ₦130k ₦120k
KWANDON TATTASAI BUSASHSHE
₦140k ₦120k
BUHUN SHAMBO
₦130k
BUHUN ALBASA
₦65k ₦60k ₦50k ₦45k
Sanarwa daga ofishin Sarkin Kasuwar Anchau Jihar Kaduna, sai kuma a mako mai zuwa idan Allah ya kai mu zaku jimu ɗauke da wani sabon shirin na farashin kayayyakin.











