• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Hukumar Karota ta share kukan jama’a ta hanyar tashin masu kasa kaya a kan hanya a gefen kasuwanni

aksam by aksam
August 14, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Sani Abdurrazak Darm

Biyo bayan samun korafe-korafe na yiwa  Mata sata a Jakunkunan su da kuma kasa kaya akan hanya a Kasuwar Rimi Danja, zuwa jikin Asibitin Murtala, da hakan yake haifar da cinkoson Ababen hawa.

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

Yanzu haka hukumar Karota  karkashin jagorancin OC Cigari, ta jagoranci tashin mutanen da suke kasa kaya a kan titin, domin gudanar da aikin, batare da bata lokaci ba.

Sanin kowa ne wannan waje ya zama wani sansani na cunkoso, baya ga zargin kwace n waya, da satar kayan mutane, Wanda hakan yasanya hukumar karota ta himmatu wajen kawar da duka masu kasa kayan, tare da samun damar kai Marasa Lafiya cikin Asibiti a saukake.

Wakilin Aksammedia Abubakar S Gwammaja ya Ziyarci Danjan Asibitin Murtala domin ganin yadda aikin ya gudana bisa jagorancin Abdukarim Cigari.. ku ya zanta da wasu mutane, ko yaya suka kalli gyaran, kuma Kwalliya zata biya kudin Sabulu.

Cue in…..insert

Muhammad Abdullahi Shine Shugaban ‘yan Kasuwa na bakin Danjar Asibitin Murtala, ya sheda cewa wannan gyara yayi kyau, dama sun jima suna gira ga Gwamnati a kawo dauki, a tashi mutanen da suke kasa kaya akan titin domin a samu damar kai Mutanen da suka kamu da rashin lafiya, ko hadarin.

Abubakar Muhammad Sharada shine Kakakin Hukumar Karota, ya bayyana cewa sakamakon cinkoso, da rufe hanyar hukumar ta bawa OC Cigari damar gyara wajen, kuma duk inda ake kasa kaya hukumar Karota zata hana.

Hausawa dai sun CE gyara kayan ka, baya hana sauke muraba….bin doka akace wayewa.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

NUJ da Gwamnatin Kano Sun Kafa Kungiyar Tsofaffin ‘Yan Jarida, a jihar Kano domin kara wayarwa da kananan ‘yan jarida kai dangane da aikinsu

Next Post

Jami’an Tsaron DSS Sun Kama Wani Mutum Da Kuɗi Naira Miliyan 25 Dake Zargin Na Sayen Kuri’one A Zaben Cike Gurbi

aksam

aksam

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026
Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito
Uncategorized

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

by aksam
August 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Babban Hafsan Sojojin Najeriya Ya Ce;  Ba Za Su Lamunci Duk Wani Yunkurin Na Canza Gwamnati Ta Hanyar Fakewa Da Zanga-Zanga Ba

Babban Hafsan Sojojin Najeriya Ya Ce; Ba Za Su Lamunci Duk Wani Yunkurin Na Canza Gwamnati Ta Hanyar Fakewa Da Zanga-Zanga Ba

August 6, 2024
Wasu Malaman Jami’a Na Bogi Sun Shiga Hannun Jami’an Tsaro A Jami’ar Bayero Dake Kano

Wasu Malaman Jami’a Na Bogi Sun Shiga Hannun Jami’an Tsaro A Jami’ar Bayero Dake Kano

July 30, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media