• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

GWAMNATIN JIHAR KADUNA NA KOKARIN WARWARE DA DADDEN MATSALAR RIGINGIMUN FILAYEN GARIN MAHUTA- Kungiyar Ihsan

aksam by aksam
June 18, 2025
Reading Time: 2 mins read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

Al’ummar mahuta Dake kusa da national eye center a karamar Hukumar igabin ta jihar kaduna suna yabawa da salon jagoranci irin na maigirma Gwamnan jihar kaduna Sanata Dr UBA SANI CON.

Duba da Yanda *kake* kokarin Dawo da Martaban jihar ta kowane ɓangare musamman ma magance rigingimun Dake tsakanin masu Gonaki da filaye da dillalai a fadin jihar kaduna Wannan ya tabbatar Mana da cewa Gwamna UBA SANI Shugaba ne Adali me kaunar zaman lafiya, da cigaban jama’a, yanda ka Daura Alhakin warware matsalar a Hannun Hukumar KADGIS ta jihar kaduna.

To Saida wani Hanzari ba Gudu ba, ansami wasu masu yiwa wannan shiri naka kafar Angulu Domin yanda akace ayi ba Hakan akayi ba, saboda mune ainihin masu Wadannan Gonaki da muka GADA Daga iyaye da kakaninmu Kuma muke da shari’oi da ban da ban agaban ma banbanta kotuna, Kuma munada masaniyar cewa mune Wadanda kace azo a magance Mana damuwar mu, Amma Kuma cikin takaici sai gashi munaji Muna Gani ana Daukan CO4 ana rabawa ga wasu tsoffin sojoji da tsoffin Yan sandan da duk tare dasu muke shari’a a gaban kotuna, Wanda Kuma su basu da ko kafa Daya a wannan waje sun saya *ne* wajen inter Land Kamfanin da Shima muke gaban kotu tare dashi, sannan Kuma ita kanta Hukumar ta KADGIS din a yanzu haka Muna kan shari’a tare dasu a wata Kara da muka shigar Mai Lamba KDH/KAD/159/2015,
To sai Abin ya daure Mana Kai, wannan tasa muke tunanin cewa Director General na Hukumar KADGIS Bazai iya sasanta wannan matsalar ba, saboda ta bayyana karara Yana Dauka CO4 Yana mikawa ga mutanen da duk muke shari’a akan FILAYEN tare dasu a gaban kotuna Wanda haryanzu ba’a Gama shari’oin ba, mu Kuma yaki sauraranmu.
Sai dai Muna ZARGIN cewa Wasu Daga cikin sauran diddigan kayan Gwamnatin baya ne da Suka rage a Hukumar ta KADGIS suke kokarin lullubewa DG. KADGIS din Ido akan kada yayi Abinda kasashi yayi Saboda basa son Samun nasarar wannan GWAMNATI.
Amma Kuma Muna masu matuƙar Mika Godiyar mu da Jin Dadin yanda maigirma Director General na KASUPDA ya gudanar da nashi Aikin Kamar yanda Maigirma Gwamna ya umurta wannan ya tabbatar Mana dacewa mutum ne me son zaman Lafiya da cigaban Gwamnati da Al’umma Baki Daya.

Don haka Amatsayin mu na Yan kasa nagari masu biyayya da Dokokin Hukuma Kuma yayan jam’iyyar APC masu yiwa GWAMNA fatan Alkhairi, Muna Mika koken mu Ga maigirma Adalin Gwamna Wanda baisan zalunci da kayi gaggawan waiwayan wannan Lamarin Domin Maida komai bisa kan tsari Kamar yanda kabada umurnin cewa anememu A Kuma magance Mana matsalolin mu, DOMIN Samun dauwamammiyar zaman lafiya Aji har kaduna da kasa Baki Daya
ALLAH ya ja zamanin GWAMNA yaja zamanin jihar kaduna.

Rubutu: Kungiyar Ihsan Development Forum MAHUTA.

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda Makamin Fattah ya zama babban barazana ga Na’urar kariya ta Isra’ila.

Next Post

Yaƙi, Amurkawa na tafka muhawara akan marawa Isra’ila Baya

aksam

aksam

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa
Uncategorized

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

by aksam
June 15, 2026
Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato
Uncategorized

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

by aksam
June 2, 2026
Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa
Uncategorized

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

by aksam
May 31, 2026
Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya
Uncategorized

Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya

by aksam
May 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Jam’iyar PDP ta magantu kan dakatar da sanatan da ya bankado cushen kusan tiriliyan hudu da Akpabio yayi

Jam’iyar PDP ta magantu kan dakatar da sanatan da ya bankado cushen kusan tiriliyan hudu da Akpabio yayi

March 14, 2024
Kalli masu kawo tasgaro a yaki da taaddanci a Najeriya daga bakin hafsan hafsoshi

Kalli masu kawo tasgaro a yaki da taaddanci a Najeriya daga bakin hafsan hafsoshi

March 26, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media