• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Jam’iyar PDP ta magantu kan dakatar da sanatan da ya bankado cushen kusan tiriliyan hudu da Akpabio yayi

aksam by aksam
March 14, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

jam’iyyun hamayyar kasar nan sun yi Allah-wadarai da matakin da majalisar dattawa ta dauka na dakatar da Sanata Abdul Ningi na tsawon wata uku, bayan da ya yi wasu kalamai da ke nuna an cusa wasu kudi naira kusan tiriliyan hudu, wadanda ba a san inda aka nufa da su a kasafin kudin kasar na bana ba.

Jam’iyyun hamayyar suna ganin kamata ya yi a fara da gudanar da bincike kan batun cushen kudin, don a tabbatar da gaskiya ko akasin zargin, kafin a dauki matakin dakatar da dan majalisar.

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Matakin dakatar da Sanata Abdul Ningi, na tsawon wata uku da majalisar dattawan Najeriyar ta dauka, na ci gaba da shan suka, har ma bakin wasu jam’iyyun hamayya na kasar ya zo daya, wajen yin tir da lamarin.

Jam’iyyarsa ta PDP, ta bayyana matakin a matsayin wani yunkuri na hana gudanar da bincike kan batun da ya bankado.

Jam’iyyar ta ce tana goyon bayan Sanatan nata game da matakin da ya dauka na yayata badakalar da yake zargin an yi, a cewar Ibrahim AbdulLahi, mukaddashin jami’in hulda da jama’a na kasa na jam’iyyar.

“Ya yi abin da ya dace wanda muke goyon baya a matsayinmu na jam’iyya, kuma na tabbata duk ƴan Najeriya na goyon bayan wannan ƙorafi da aka yi saboda irin wannan zaluncin ne ya durkusar da Najeriya,” in ji Ibrahim AbdulLahi.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Africa ta kudu ta yi zazzafan Jan kunne ga yan kasarta dake goyon bayan Israela

Next Post

Yanbindiga sun bukaci Naira biyan daya kudin fansa domin sakin mutane 286

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano
LABARAI

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

by Abdulhamid Isa
September 7, 2026
Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Bincike ya gano adadin mutanen da suka mutu a mulkin Tinibu sun…..

Mulkin Tinibu tsananin da Alumma ke ciki ya ninku da Kashi 69% bayani ya fito

May 30, 2024
Ana Cigaba Da Zanga-zanga Bayyan Sauke Gwamnan Jihar Filato

Ana Cigaba Da Zanga-zanga Bayyan Sauke Gwamnan Jihar Filato

November 20, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

September 7, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Wata Kotu Ta Yanke Wa Matashi Hukuncin Watanni Uku Bisa Satar Kayan Mota

Wata Kotu Ta Yanke Wa Matashi Hukuncin Watanni Uku Bisa Satar Kayan Mota

August 29, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media