• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yunkurin dukan mahaifiya, Kotu ta yanke zaman shekara daya a gidan kaso ga wani matashi

aksam by aksam
August 16, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
476
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wani Matashi Dan Asalin Garin Dakasoye Mahaifin sa cikin Gaggawa ya mika shi ga Jamian Tsaro na rundunar ‘Yan-Sandan Karamar Hukumar Garun-Malam bisa Zarginsa Da Sha Da Sayar Da Tabar Wiwi Uwa Uba Da Aikata Sibaral Nabayyen Watoo Satar Kayan Alumma

Faruawar Hakan Ya Samo Asali Ne Bisa Wadancan ‘Dabiun Tare Da Yun-Kurin Neman Dukan Kakarsa Wato Mahaifiya Ga Mahaifn Nasa Kan Satar Mata Kudi da Shinkafa Da Hanashi Nada Tabar Wiwi a Cikin ‘Dakinta Inda Take Zuwa Ya Sayar

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

Hakan Yasa Matashiin Yayi Kukan Kura Ya Dauko Sukun-Direba Ya Kaiwa Kakar Tasa Hari Tare Da Kanensa

Nan Take Alummar Gari Suka Kawo Dauki Ciki Harda Mau-unguwar Garin Da Kasoye a Karamar Hukumar Ta Garun-Malam

Bayan An Gurfanar Dashi a Gaban Kotun Shariar Majistare Mai-Daraja Ta Daya a Karamar Hukumar Kura Bisa Jagorancin Maisharia Justice Muhammd Isa

Yayin Da Maigabatar Da Kara A S P Magaji Ya Karanta Masa Takardar Tuhumar Zargin Nan Take Gogan Naka Tuni Ya Amsa Laifin Nasa a gaban Mai sharia Justic Muhammd Isa

inda yayi masa Sannan Yayi Masa Hukunci
Guda Biyu 1- Sata Wata Hudu ( 4 ) a gidan kaso
2- Sayar Da Wiwi Da Samunsa Da Ita Wata Shida ( 6 ) a gidan kaso Babu Zabin Tara

Maisharia Justice Muhammd Isa
Ya Shafe Lokaci Yana Yi Masa Nasiha Da Adduar Zama Mutun Nagari Bayan Ya Kammala Zaman Gidan Ajiya Da Gyaran Hali Ya Kuma Dan-Kashi a Hanun Jamiin Gidan Ajiya Da Gyaran Hali Insifector Awwalu Muhammd Danhasan

Bayan Futowa Daga Kotu Wakinmu Dantala Uba Nuhu KuraYa Sami Zantawa Da
Mau-unguwar Garin Dakasoye Dake Wakiltar Kwamitin a Karamar Hukumar Ta Garun-Malam
Kuma ya Nuna gamsuwa da jin dadinsu

Share190Tweet119SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Jami’an Tsaron DSS Sun Kama Wani Mutum Da Kuɗi Naira Miliyan 25 Dake Zargin Na Sayen Kuri’one A Zaben Cike Gurbi

Next Post

Dalilan Ayya­na Zaɓen Cike Gurbi A Jihar Zamfara A Matsayin Wanda Bai Kammala Ba —INEC

aksam

aksam

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026
Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito
Uncategorized

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

by aksam
August 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Wani sanata ya fadi gaskiyar abin da yake damun Arewa da kuma yadda za’a iya gyara matsalar

Wani sanata ya fadi gaskiyar abin da yake damun Arewa da kuma yadda za’a iya gyara matsalar

August 5, 2024
Kin aiwar da dokar auren jinsi, Bankin Duniya ya soke lamuni ga wata kasa

Kin aiwar da dokar auren jinsi, Bankin Duniya ya soke lamuni ga wata kasa

April 4, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media