• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda taron yaye Dalibai 180 ya gudana a sabuwar Jami’ar Bayaro

aksam by aksam
August 19, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
470
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Bukin yaye daliban da raba kyaututtuka na dalibai dari da tamanin da suka hada da matakin na farko na share fagen firamare da matakin firamare da karamar sakan dare da kuma babban sakandare.

An gudanar da a taron a sabuwar jami’a Bayero Wanda ya samu halattar manyan baki da mashahuran masana a fannin ilmi da iyayen Yara.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Dr Muhammad Adamu kwankwaso ya yaba da himma da kwazon daliban makarantar tare dayin Kira ga malaman makarantar dasu rubanya kokarisu wajen tatbiyya domin karatun baya samun nagarta muddin ba,a hadasu wuri guda da tarbiyya

Farfesa Khadija Hafiz tayi Kira ga daliban da cewa duk da sun samu ilmin su hada da sa,na’a don Kar su zauna haka domin shi rashin sana,a illa ne ga matasa.

Daraktar makarantar Hajiya Surayya Husain Lawan ta bayyana gagaruma nasarar da makarantar ta samu a sakamakon jarrabawar sakamdare da ta gabata tare da godewa mahalatta taron da damar da suka bawa wannan taron suka halatta da Kuma fatam mahalicci ya Mayar da kowa gida lafiya.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnatin Kano ta matsayar ta game da almundahnar matar tsohon gwamnan jihar da aka bankado

Next Post

Jam’iyyar APC Reshen Jihar Kano, Ta Bukaci Hukumar EFCC Gudanar Da Cikakken Bincike A Kan Badakalar Zargin Kwangilar Samar Da Magunguna

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Bayan cika shekaru 20 da mutuwar Stella, Atiku ya sake miƙa taaziya ga Obasanjo

Bayan cika shekaru 20 da mutuwar Stella, Atiku ya sake miƙa taaziya ga Obasanjo

October 25, 2025

Inovacijų ir pokyčių sankirta: Kazino industrijos plėtra Lietuvoje 2024 metais

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media