• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda mayakan IPOB suka fara hada jiragen yaki maras matuki

aksam by aksam
March 13, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rundunar sojin Najeriya tace ta sami nasarar gano sansanin da yan kungiyar IPOB ke haɗa jirgi maras matuƙi masu ɗauke da makamai.

Rundunar ce ta tabbatar da hakan a wata sanarwa da ta fitar a ranar Talata inda ta ce ta gano wurin ne a Ƙaramar Hukumar Aniocha ta Kudu da ke Jihar Delta.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Rundunar sojin ta bayyana cewa bayanan sirrin da suka tattara sun nuna cewa ƴan ta’addan na IPOB na amfani da wurin haɗa jiragen marasa matuƙa domin kitsa kai hare-hare a cikin al’ummomin da ba su ji ba su gani ba.

Sojojin sun ce a yayin da suka kai samame wurin haɗa jiragen, sun fuskanci turjiya daga yan IPOB ɗin sai dai bayan musayar wuta, sun tarwatsa su inda har suka kashe biyu daga cikinsu.

Sojojin sun ce daga cikin abubuwan da suka samu a wurin haɗa jiragen akwai tulin makamai iri daban-daban da bama-bamai da samfuran jiragen marasa matuƙa.

Haka kuma sojojin sun kama mayaƙan ƙungiyar maza huɗu da mata biyu.

Ƴan ta’addan IPOB na daga cikin waɗanda ke kai hare-hare musamman kan jami’an tsaro a kudu maso kudancin Nijeriya.

Sau da dama sun sha ƙona ofisoshin yan sanda da ƙwace musu makamai musamman a jihohin Abia da Anambra da Enugu da Imo.

Jagoran ƙungiyar Nnamdu Kanu ya shafe lokaci mai tsawo a tsare inda yake shari’a da gwamnatin Nijeriya kan zarge-zarge da dama wadanda akasarinsu na ta’addanci ne.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Dalilin Tinibu na ziyartar IBB a Mina

Next Post

Yadda abun da ke faruwa a Gaza ya saka wani ba Amurke da matarsa musulunta

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

The Future of Britsino: Innovations and Developments

April 21, 2025
An Gudanar da taron karkarshe shirin Care’s lafiyan yara da Kamfanin hada magunguna na PFIZER da cibiyar kula da lafiya t CARE suka shirya.

An Gudanar da taron karkarshe shirin Care’s lafiyan yara da Kamfanin hada magunguna na PFIZER da cibiyar kula da lafiya t CARE suka shirya.

January 18, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media