• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

An Gudanar da taron karkarshe shirin Care’s lafiyan yara da Kamfanin hada magunguna na PFIZER da cibiyar kula da lafiya t CARE suka shirya.

An Gudanar da taron karkarshe shirin Care's lafiyan yara da Kamfanin hada magunguna na PFIZER da cibiyar kula da lafiya t CARE suka shirya.

aksam by aksam
January 18, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LAFIYA
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kamfanin Hada magunguna na Pfizer ya gabatar da gagarumin taron hadin gwiya da Cibiyar kula da lafiyar kananan yara ta Care suka shirya a dakin taro dake Otel din R&K a jihar kano.
Taron daya gudana bayan kammala wani shiri mai suna “Care’s Lafiyan yara”
Shitin da aka gudanar dashi a Karamar hukumar Bade dake jihar Yobe.
Yayin taron an bayyana hanyoyin da ya kamata abi wajan kula da lafiyar jarirai sabbin haihuwa dama mata masu juna biyu,sai lafiyar kananan yara.
An kuma wallafa wasu faya-fayan biyo da suke nuna hanyoyin daya kamata abi wajan dakile cutuka ga yara.
Daga cikin mahalatta taron akwai Shugaban karamar hukumar Bade Alh Ibrahim Babagana,sai Magajin garin Bade Wanda ya wakilci sarkin Yobe.

Bayan kammala tarob Shugaban karamar hukumar bade ya bayyana mana irin tagomashin da suka samu a karkashin shirin Wanda ya kwashe tsawon shekaru biyu yana gudana.
“Hakika shirin Care’s lafiyar yara yazo jihar Yobe kuma Bade Local government ne kawai suka amfana,ba shakka sun samar mana da cibiyoyin kula da lafiyar yara da Mata masu juna biyu,kuma suna Samar da magunguna da ake rabawa yara yan kasa da shekaru biyar. Ba shakka sun horar da jami’an lafiyar mu ta yadda zasu Kara inganta ayyukansu“

RelatedPosts

Cutar mashako

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

Itama wata jami’a mai suna Jennifer Orgle tayi mana Karin haske akan hanyoyin da sukabi har suka cimma nasara.
“Kwarai Shirin Care’s lafiyar yara ya samu kyakkyawar tarba daga al’ummar Yankin ,kuma sun amfana sosai,sun bamu hadin Kai a tsawon wannan shekaru da muka kwashe muna gudanar da aiki. Mun gode kwarai.

Andai bada kyaututtuka ga jami’an cibiyar ta Care bisa jajircewa da kwazo yayin gudanar da shirin.

Walid Yusuf Hari Aksam Media.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

An Gudanar da taron karkarshe shirin Care’s lafiyan yara da Kamfanin hada magunguna na PFIZER da cibiyar kula da lafiya t CARE suka shirya.

Next Post

Gwamnatin Kano ta yi bayani Akan cecekucen da ake yi Akan dokar lefe

aksam

aksam

RelatedPosts

Cutar mashako
LAFIYA

Cutar mashako

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Governor Yusuf commissions Kano center for disease control
LAFIYA

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

by Khadija Maitaya
August 4, 2026
Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Ginin da Ya Janyo Ce-ce-ku-ce a Unguwar Dorayi, Kano
LAFIYA

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

by Khadija Maitaya
July 22, 2026
An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara
LAFIYA

An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara

by aksam
May 17, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

BREAKING: Tinubu returns to Abuja after AU Summit in Addis Ababa

BREAKING: Tinubu returns to Abuja after AU Summit in Addis Ababa

February 19, 2024
Faransa tayi abin da ta saba a kasar Haiti

Faransa tayi abin da ta saba a kasar Haiti

March 4, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media