• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

An sami karin wadanda suka rasa rayukansu a harin masallacin k/h Gezawa

aksam by aksam
May 16, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rahotanni daga jihar Kano sun nuna cewa adadin waɗanda suka mutu a harin masallacin da aka kai a ƙaramar hukumar Gezawa a Kano ya ƙaru.

Ƙarin mutum bakwai sun riga mu gidan gaskiya yayin da ake kokarin yi masu magani a asibitin Murtala Muhammad da ke birnin Kano.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ƴan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, shi ne ya tabbatar da haka ga manema labarai.

Ya ce ƙarin mutum bakwai sun rasu ne sakamakon raunukan da suka samu a harin, wanda jimulla mutum takwas kenan suka rasa rayuwarsu.

A cewar kakakin ƴan sandan, a yanzun mutane 17 suka rage waɗanda ke kwance ana masu magani a asibitin.

Idan baku manta ba, Legit Hausa ta kawo muku rahoton yadda wani mutumi ya tashi abin da ake zargin bam ne a masallaci a kauyen Laraba Abasawa da ke yankin Gezawa.

Lamarin dai ya faru ne da misalin ƙarfe 5:20 yayin da mutane ke tsaka da Sallar Asubahi ranar Laraba, 15 ga watan Mayu, 2024. Me ya haddasa kai harin a Kano?

Babban wanda ake zargi da aikata laifin, Shafi’u Abubakar, ɗan kimanin shekara 38 ya miƙa kansa ga rundunar ƴan sanda bayan faruwar lamarin,

Wani mutum ya kone masallata su na tsakar sallar asubahi a Kano Ya kuma shaidawa ƴan sanda cewa ya aikata wannan ɗanyen aikin ne saboda waɗanda yake zargin sun zalunce shi a rabon gadon gidansu su na cikin masallacin.

Sai dai tun da farko an tabbatar da mutuwar mutum ɗaya, wasu 24 kuma na kwance a asibiti, to amma yanzu ƙarin mutum bakwai sun kwanta dama.

A wani rahoton gwamnatin Kano ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa cewa matsalar tsaro ta ɓulla a wasu sassan jihar da ke Arewa maso Yamma.

Mataimakin Gwamnan jihar, Kwamred Aminu AbdulSalam Gwarzo ne ya musanta labarin a ranar Litinin, inda ya ce akwai rashin adalci a yada babu tsaro a Kano

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Baya ga barazanar tafiya yajin aiki ASUU ta ambaci wasu manyan abubuwa tara

Next Post

Yadda Putin ke gudanar da ziyarar aiki a kasar China

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

August 25, 2026

Verantwortungsvolles Glücksspiel in der digitalen Ära: Ein Leitfaden für Spieler und Anbieter

April 23, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media