WASA ƘWAƘWALWA:
Duba da cewa kaso casa’in da tara da ɗigo tara, (99.9%) na Jama’ar Gidannan Hausawa, Fulani , da Abokan Zamansu ne abin da ake so a nan shi ne,
ka rubuta kalmar Hausa guda ɗaya wacce a ƙarshenta ta ke ƙarewa da “Ye”.
Misali:
Koraye
Jajaye
Shudaye.
A lura: Banda kwaikwayon na wani, kowa yayi nasa daban, sannan kuma kar a kawo wanda muka kawo.
Kuma idan mutum Yana Facebook zai iya lalubar sgafin mu na Aksammedia do in bibiyar mu ko ya lalubi Aksam Radio a manhajar radio garden, tune in, ko a Google kai tsaye danjin nagartattun shirye-shirye n mu
Daga jaridar Aksammedia.com.ng online











