DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA
Bukatar afuwar ta fitone daga bakin daya daga cikin Datawan Karamar hukumar Alhaji Rabi’u Kiru a lokacin da yake gana wa da manema labarai a jihar kano.
Kiru ya kuma bayyana cewa faruwar al’amarin aiki ne na shaidan
wanda ya yi fatan ba zai sake faruwa ba anan gaba.
Daga nan sai ya nemi ci gaba da bayar da goyon baya daga al’umma, ta bangaren yin amfani da damar neman hadin kan
daukacin yan jarida da kafafen yada labaran dake jihar don warware matsalar.
Murabus ɗin malamin na zuwa kwana guda bayan da gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf ya nuna damuwarsa kan salon da hukumar Hisbah ke bi wajen yaƙi da masu aikata baɗala a Kano.












