• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamna ya fallasa asirin masu hanu wajan karya darajar Naira a Najeriya

aksam by aksam
February 13, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
471
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Isa Yuguda, ya ce wasu gurbatattun ‘yan siyasa ne suka haifar da faduwar darajar Naira a kasuwar duniya

Ya yi ikirarin cewa ‘yan siyasar na kwashe daloli suna ajiyewa a gidajensu da kuma asusu na kasashen waje kawai don son kan su

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Isa Yuguda ya kuma yi nuni da cewa rashin tsaro na daga cikin abubuwan da ke haifar da matsalar karancin abinci da kasar ke fuskanta

Ya kuma ce daya daga cikin abubuwan da ke haifar da matsalar karancin abinci da kasar ke fuskanta shi ne rashin tsaro, tare da kuma boye kayan abinci da ‘yan Najeriya ke yi.

Yuguda ya bayyana haka ne a wajen taron magance talauci a Arewacin Najeriya da kungiyar Arewa New Agenda, ANA ta hada a karshen mako a Abuja.

A cewar tsohon gwamnan, magance fatara da talauci a Arewacin Najeriya na bukatar daukar matakan da suka dace, kamar yadda Vanguard ta ruwaito.

Ya yi kira ga tawagar tattalin arzikin gwamnatin Shugaba Tinubu da su fito da tsare-tsare da za su magance kalubalen tattalin arzikin kasar nan.

Ya kuma yi kira ga gwamnatin tarayya da ta duba sosai tare da saka hannun jari a fannin tsaro domin tunkarar kalubalen tsaron da kasar nan ke fuskanta a halin yanzu.

Da yake karin haske game da janye tallafin man fetur, tsohon gwamnan ya ce ya zama dole saboda yadda ake tafka almundahana a harkar man fetur.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Bai kamata a karawa maaikata albashiba : wani jigo a APC ya shawarci Tinibu

Next Post

Wata hadimar Buhari ta caccaki gwamnatin Tinibu akan rashin manufa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yanzu-yanzu yan taadda sun yi barazanar sake kai hari a Plateau

Yanzu-yanzu yan taadda sun yi barazanar sake kai hari a Plateau

December 29, 2023
Yiwa mata kaciya na gab da zama doka a wata kasa a nan Africa

Yiwa mata kaciya na gab da zama doka a wata kasa a nan Africa

March 19, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media