Shugaba Donald Trump ya gargadi Elon Musk da cewa yana dab da rufe harkokinsa a Amurka ya koma Afirka ta Kudu
Musk ya yi barazana ga sanatocin da ke goyon bayan dokar “Big Beautiful Bill”, yana mai cewa zai hana su lashe zaɓen fitar da gwani
Sai dai Trump ya ce Musk ya dogara da tallafin da Amurka ke ba shi, kuma ba tare da tallafin ba, ba zai iya ci gaba da kasuwanci ba











