• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Wata hadimar Buhari ta caccaki gwamnatin Tinibu akan rashin manufa

aksam by aksam
February 13, 2024
Reading Time: 2 mins read
1
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tsohuwar hadimar Muhammadu Buhari, Lauretta Onochie, ta caccaki gwamnati mai ci ta Shugaban kasa Bola Tinubu

Yayin da ake fama da tsadar rayuwa a kasar nan, Onochie ta zargi gwamnatin Tinubu da kin daurawa daga inda tsohon ubangidanta ya tsaya

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Ta bayyana hakan ne a shafinta na sada zumunta inda, ta tambayi inda shinkafa iri-iri da aka samar gwamnatinsu kamar su ‘Lake Rike, Ebonyi Rice’ da

Lauretta Onochie, tsohuwar hadimar tsohon shugaban kasa Buhari kuma tsohuwar shugabar hukumar NDDC, ta garzaya shafinta na soshiyal midiya don tambayar inda shinkafar da ake yi a gwamnatin ubangidanta suka shiga.

A wani rubutu da ta yi a ranar Litinin, 12 ga watan Fabrairu, ‘yar siyasar haifaffiyar Niger Delta, ta zargi gwamnati mai ci karkashin Tinubu da rashin ci gaba daga inda aka tsaya.

Ta tambayi abin da ya faru da shinkafar ‘Lake Rice’, shinkafar ‘Ebonyi Rice’ da wasu da dama bayan ta wallafa hotunansu a shafin nata.

Ta rubuta: “Me ya sa muke guje wa ci gaba? Me ya faru da shinkafar ‘Lake Rice’, ‘ Ebonyi Rice’, da dai sauransu?”

Yadda ‘Lake Rice’ ta yi battan dabo Shinkafar ‘Lake Rice’ na daya daga cikin abubuwan da aka samar daga manufar habbaka noma ta gwamnatin Buhari.

An samar da shi ne ta hanyar hadaka tsakanin gwamnatin Legas da Kebbi.

Kamar yadda jaridar The Guardian ta ruwaito, shinkafar ta bace sosai a lokacin kullen shekarar 2020 a Legas. Shekaru biyu da fara ta, shinkafar ta bace a kasuwa bayan wata yarjejeniyar fahimtar juna ta noma da gwamnati ta sanya wa hannu.

Ba a magance matsalar ba har sai da Ambode ya bar ofis a ranar 29 ga Mayu.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamna ya fallasa asirin masu hanu wajan karya darajar Naira a Najeriya

Next Post

Murja kunya ta sake shiga komar jamian Hukumar Hisbah karo na……..

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Comments 1

  1. Muhammad Yusuf Muhammad says:
    3 years ago

    Hmmm waikurace zatace dakare maye Allah dai yasauka kamana Ameen amma Al uma nacikin wani hali marar dadi

    Reply

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Sha’aban Sharada ya rasa matsayinsa bayan da Tinubu ya maye gurbinsa Lawan Jafaru Isa

Sha’aban Sharada ya rasa matsayinsa bayan da Tinubu ya maye gurbinsa Lawan Jafaru Isa

March 16, 2024
Al’ummar Garin Kunture Dake Karamar Hukumar Ungogo A Jihar Kano, Sun Shiga Cikin Mawuyacin Hali; Sakamakon Wani Kamfin Karfe Ya Tushemusu Hanyoyin Magudanan Ruwa

Al’ummar Garin Kunture Dake Karamar Hukumar Ungogo A Jihar Kano, Sun Shiga Cikin Mawuyacin Hali; Sakamakon Wani Kamfin Karfe Ya Tushemusu Hanyoyin Magudanan Ruwa

June 13, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media