• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Zanga-zanga, masu ruwa da tsaki a jihar Katsina sun yi taron gaggawa

aksam by aksam
July 31, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Ƙwamishinan ƴan sanda na Jihar Katsina ya bayyana hakan ne a wani zama da akayi na masu ruwa da tsaki da kuma Gwamnatin Jihar Katsina inda yace:

“Jami’an hukumar ƴan sanda a shirye suke wajen bada tsaro ga mutanen da zasu shirya zanga zangar matuƙar suka cika sharuɗan da hukumar ta tanada, na aikawa sunansu da sauran mutanen da zasu Jagoranci zanga-zangar”

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A ɓangare ɗaya suma shugabannin ƙungiyoyin da suka nuna rashin goyon bayan gudanar da zanga-zangar sun bayyanama Gwamnati dalilansu akan janyewar.

Mai girma muƙaddashin Gwamnan jihar Katsina Mal. Faruk Lawal Joɓe, yayi ganawa ta musamman da shugabannin ƙungiyoyin, ƴan kasuwa, direbobi, masu gidajen mai da sauran ƙungiyoyin fararen hula na matasan jihar Katsina da suka nuna rashin goyon bayansu akan zanga-zanga da ake ƙoƙarin gudanarwa a faɗin ƙasar nan.

Yayin ganawar muƙaddashin Gwamna Mal. Faruk Lawal Joɓe ya bayyana mutane jihar Katsina a matsayi masu ƙaunar zaman lafiya da biyayya ga umarnin Gwamnati, bayan haka yayi ƙarin haske aka wasu daga cikin shirye shirye na taimakawa al’umma da kayan abinci tare da jari da Gwamnatin jihar Katsina haɗin gwaiwa da gwamnatin tarayya suka shirya a lokuttan baya a ƙoƙarin Gwamnati na kawoma al’umma sauƙi, da kuma irin matakan da yanzu Gwamnatin ke dauka wajen fiddo da tsare tsare da zasu ragema al’ummar jihar Katsina raɗaɗin tsadar kayan masarufi da ake fama dashi a ƙasar nan, domin ganin sun samu sauƙin rayuwa musamman akan al’amuran da suka shafi tsadar kayan masarufi da kawon ƙarshen matsalar tsaro a jihar Katsina.

Ganawar ta samu halartar, shugaban majalissar dokoki, Rt. Hon Nasir Yahaya Daura, shugaban ma’aikata na gidan Gwamnatin jihar Katsina, Hon. Jabiru Salisu Abdullahi, ƙwamishinoni, chiyamomin ƙananan, ƴan majalissar dokoki, shugaban Jami’an tsaro na farin kaya, shugaban sojoji, ƙwamishinan ƴan sanda, shugaban hukumar kiyaye haɗurra, da sauran manyan jami’an Gwamnatin da ƙungiyoyin matasa.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Zanga-zanga, yanzu-yanzu an fitar da jerin inda zata wakana a fadin Najeriya

Next Post

Wani basarake ya roki masu zanga-zangar kuncin rayuwa Abu daya tak bayan sun fara zanga-zangar su

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

DA DUMI-DUMI: ƙasar Iran ta magantu kan gwajin sabon Makamin da ta ƙera da ya fi iska gudu

DA DUMI-DUMI: ƙasar Iran ta magantu kan gwajin sabon Makamin da ta ƙera da ya fi iska gudu

August 22, 2025
Gwamnan Jigawa ya rasa ɗansa kwana ɗaya bayan rasuwar mahaifiyarsa

Gwamnan Jigawa ya rasa ɗansa kwana ɗaya bayan rasuwar mahaifiyarsa

December 26, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media