• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Zanga-zanga, yanzu-yanzu an fitar da jerin inda zata wakana a fadin Najeriya

aksam by aksam
July 31, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Babban lauya kuma ɗaya daga cikin waɗanda suka shirya zanga-zangar yunwa a Najeriya, Ebun-Olu Adegboruwa, SAN, ya fitar da wuraren da za a gudanar da zanga-zangar a faɗin Najeriya

Adegboruwa, a wani martani da ya yiwa IGP Kayode Egbetokun, ya lissafo muhimman wurare a jihohi tara daga cikin 36 na ƙasar nan, ciki har da babban birnin tarayya Abuja

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Jerin wuraren zai ƙara faɗaɗa kuma wasu jihohi za su iya shiga kamar yadda lauyan ya buƙaci IGP Kayode Egbetokun ya ba su ƴan sandan da za su ba su kariya

A yayin taron, Kayode Egbetokun ya buƙaci a gudanar da zanga-zangar a keɓaɓɓun wurare yayin da masu shirya ta suka haƙiƙance sai sun fito kan tituna, cewar rahoton tashar Channels tv.

Jaridar Leadership ta ruwaito cewa, bayan babban sufeton ƴan sanda,

Kayode Egbetokun ya buƙaci a bayyana wuraren,

Adegboruwa ya samar da wuraren kamar haka:

Eagles Square, Abuja Alausa Park,

jihar Legas Gidan mai na Rosewale,

hanyar Iwo, Ibadan, jihar Oyo Freedom Park, Oshogbo,

jihar Osun Kusa da makarantar noma,

jihar Bauchi Kusa da bankin Wema,

Akpakpava Lane, birnin Benin, jihar Edo

Shataletalen Maiduguri, jihar Borno

Kusa da filin ƙwallo na jihar Yobe da ke Damaturu, jihar Yobe

Shataletalen Rainbow da filin ƙwallo na Pantani, jihar Rivers

Tags: Aksam radioaminiyaArewa radioBbchausaDAILY TRUSTfinancefreedom radioKadaura24musicpunch NewspaperrfihausaSamoaSolacebasetrthausaVanguard newspapervideovoahausazanga-zanga
Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Shugaban JIBWIS na kasa Sheikh Bala Lau ya bukaci a dauki matakin Alqunutu kan wadanda suka Hana Najeriya zama lafiya

Next Post

Zanga-zanga, masu ruwa da tsaki a jihar Katsina sun yi taron gaggawa

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kimanin Dalibai 1000 Ne Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Rt. Hon Yusuf Dahiru Liman Ya Biyawa Kudin Jarrabawar NECO

Kimanin Dalibai 1000 Ne Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Rt. Hon Yusuf Dahiru Liman Ya Biyawa Kudin Jarrabawar NECO

May 26, 2025
Kalli yadda Shugaba Tinibu ya ciyo bashin 3.3b ya amince zai biya kusan ninki hudu

Kalli yadda Shugaba Tinibu ya ciyo bashin 3.3b ya amince zai biya kusan ninki hudu

January 26, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media