• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kalli yadda Shugaba Tinibu ya ciyo bashin 3.3b ya amince zai biya kusan ninki hudu

Sy lawan by Sy lawan
January 26, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Jagoran adawa kuma ‘dan takarar shugaban kasa  karo biyu, Atiku Abubakar, ya kalubalanci Bola Tinubu kan bashin NNPC na $3.3bn.

A wani dogon jawabi da ya yi a shafin sa na X, Alhaji Atiku Abubakar yace akwai bukatar ayi bayanin dalolin da aka aro domin a karfafa Naira

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A jawabin da ya fitar a ranar Alhamis, Atiku Abubakar yace bashin yana dauke da ruwan 12%, kuma za a biya ne da danyen mai har na $12bn.

Wazirin Adamawa ya kuma jefawa gwamnatin tarayya kalubale kan dalilin amfani da SPV a kasar Bahamas da yace tana da kashi a gindinta.

Dan takaran na 2022 da 2023 yace abin mamakin shi ne har yanzu gwamnatin tarayya tayi gum game da lamarin, tun Agustan bara babu wani bayani.

“Idan jama’a sun samu bayani a kan bashin shi ne gajeren jawabin da NNPCL ta fitar.”

“Abin da ya fi rikitarwa a yarjejeniyar nan shi ne me zai jawo gwamnatin tarayya tayi rajistar kamfani a Bahamas alhali ta san badakalar kasar?”

A cewar Atiku, ana hako ganguna miliyan 1.38 ne duk rana a 2024, sai ga shi za ta rika cire ganguna 90, 000 duk rana domin a biya bashin.

Lissafin Atiku ya nuna za a bada ganguna miliyan 164.25 wanda darajarsu ya kai $12bn a farashin kasuwar yau domin biyan bashin $3.3bn.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kalli shirin da ake na mayar da fadar mulkin Nageriya Legas

Next Post

Kurakurai biyar da Tinibu ya gaza bayar da gamsar su ga Turakin Adamawa, Atiku Abubakar

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Ο Ρόλος των Μπόνους Εγγραφής στον Κλάδο των Live Online Καζίνο

April 21, 2025

Kalli yadda aka tafka Asara a kasuwar fanteka

January 17, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media