• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kalli shirin da ake na mayar da fadar mulkin Nageriya Legas

Sy lawan by Sy lawan
January 25, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rundunar ‘yan sanda a babban birnin tarayya Abuja ta karyata rahoton fashewar wani bam a Maitama a jiya Laraba.

A binciken da rundunar ta gudanar ta gano cewa wata kwantenar karfen shara ce ta dauki zafi kana ta kama da wuta, lamarin da ya yi sanadiyar jikkatar wasu masu kwashe shara biyu, wadanda a halin yanzu suke asibitin Maitama suna samun kulawar likitoci.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A sanarwar da rundunar ‘yan sanda ta fitar da ke dauke da sa hannun mai magana da yawunta Josephine Adeh ta ce ” tuni aka tura tawagar masu ba da agajin gaggawa da kuma sashen kawar da ababen fashewa don tantance lamarin.”

”Lamarin ya auku ne a ranar 24 ga watan Janairu da misalin karfe 11:45, kusa da wata bola a wajen harabar Ofishin Bureau of Public Enterprise da ke Maitama a Abuja ba bam ba ne,” a cewar sanarwar.

Rundunar ta bukaci al’umma su yi taka-tsan-tsan tare da kiyaye amfani da kwantenar shara ta karfe, a maimakon hakan ta ba da shawarar a dinga amfani da roba don zuba shara, don rage hatsarin zafin da karfe ke dauka.

Mai karatu maye tunaninka ace bam yana tashi a Cibiyar mulkin kasa?

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

A shirye muke wajen ganin kananan hukumomi sun dawo cikin hayyacinsu,

Next Post

Kalli yadda Shugaba Tinibu ya ciyo bashin 3.3b ya amince zai biya kusan ninki hudu

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamna Abba Kabir ya mayar wa Ogan Boye mukaminsa tare da nada wasu mutane 8

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kaddamar Da Bayar Da Diyyar Gonaki Ga Al’ummar Yankin Rijiyar Gwangwan, Ƴar Gaya Dake Karamar Hukumar Dawakin Kudu

August 19, 2024
Jerin Shari’o’i  Uku Da Kotun Kolin Najeriya  Zata Kawo Karshensu  A  Yau  Juma’a

Jerin Shari’o’i Uku Da Kotun Kolin Najeriya Zata Kawo Karshensu A Yau Juma’a

January 12, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media