• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Tallafin karatu, Gwamnatin Kano ta sake tura dalibai 150 zuwa kasar India

aksam by aksam
November 17, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Rukuni na hudu, mai ɗauke da ɗalibai 150 da gwamnatin Kano mai ci ta dauki nauyin karatunsu a ƙasashen ketare sun tashi zuwa ƙasar India domin yin karatun digiri na biyu a fannoni daban-daban.

Masana na bayyana hakan a matsayin daya daga cikin manyan alkawura da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi a lokacin yakin neman zaben sa, inda bayan ya hau mulki, ya dauki nauyin ƴan asalin jihar Kano su dubu 1,100 domin kai su ƙasashen waje su yi digiri na biyu.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Tuni bayan karbar rantsuwa aka fara shirin inda a yau Juma’a rukuni na huɗu ya tashi zuwa kasar India daga filin jirgin saman Malam Aminu Kano, da misalin ƙarfe 7:30 na safe.

Da yake zantawa da manema labarai jim kadan bayan tashin ɗaliban, Kwamishinan Ilimi mai Zurfi na jihar, Dr Yusuf Kofar mata, ya ce za su sauka a Legas ne kafin su wuce zuwa India.

A cewar sa, da saukar su a India, za a kwashe su zuwa jami’o’i daban-daban da za su yi karatun su a fannonin ilimi daban-daban.

Ya kara da cewa Tallafin karatun na daya daga cikin manya-manyan alkawura da Gwamna Yusuf ya dauka kuma ya ke cika su tun ba wanda kujerar mulki a jihar.

Dr Kofarmata ya kuma yi nuni da cewa ɗaliban da iyayen su na cike da farin ciki da godiya ga Gwamna Yusuf bisa wannan tagomashi, inda ya yi kira gare su da su dage su yi karatu su kuma zama wakilan jihar da ma Nijeriya baki daya a ƙasashen da aka kai su.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

An Bayyana Cutar Ciwon Suga Amatsayin Abun Da Yake; Karuwa A Cikin Al’umma

Next Post

Al’ummar Garin Kirgi Dake Karamar Hukumar Kubau a Jihar Kaduna Sun Roki Gwamnatin Ta Kawo Musa Dauki; Akan Lalacewar Hanya

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Dambarwar masarautar Kano: Kotu ta sake saka ranar ci gaba da sauraron shari’ar

Dambarwar masarautar Kano: Kotu ta sake saka ranar ci gaba da sauraron shari’ar

July 2, 2024
Asarar da kanawa da yan Arewa suka yi a ranar farko ta zanga-zangar Kano

Asarar da kanawa da yan Arewa suka yi a ranar farko ta zanga-zangar Kano

August 3, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media