• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Asarar da kanawa da yan Arewa suka yi a ranar farko ta zanga-zangar Kano

aksam by aksam
August 3, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Yana da kyau idan da hannun ka a kona Digital Industrial Park (DIP) Nigerian Communication Commission (NCC) ka san wannan.

DIP NCC daya ce daga cikin centres guda shida da aka gina a NIGERIA. Kowane zone da ke kasar nan an kai musu guda daya. A northern states, Kano ce kadai ta samu.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

An samar da center din ne don promoting digital economy and entrepreneurship for northern youths. Anan ne ake sa ran kaddamar da Data Centre ta farko a northern Nigeria. Wanda zata iya kawo wa Kano Haraji da kudin shida sama da million dari uku duk wata.

Aikin da akai a gurin, da systems da aka zuba, da servers, da devices da configurations din CISCO ne suka zo daga America suka yi. Na tabbata idan ba babban rabo ba da kuma ikon Allah, wannan gurin bazai tashi ba. Shikenan an rufe babin sa. Sabida billion dollar project ne.

A yadda plan din yake DIP centre zata samarwa da Kano ma’aikata akalla dubu goma sha. Wannan wuri zai zama wuri na farko a arewa da yan arewa zasu amfana da shi wajen koyan advanced networking, cloud computing, data science da Business Analytics.

Idan zuga ku akai, to an cuce ku, idan kuma kwakwalanku ne, kun cuci kawunan ku. Domin kuwa salary din mutum daya a wajen zai iya kula da yan gidan ku mutum goma. A karshe aikin assha da ku kayi yayi costing ma Kano wannan opportunity din da Jobs da kuma revenue.

Ina tunani anan?

Don Girman Allah kuyi sharing don su gani. Su kuma san me su kayi.

AKSAM MEDIA

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Jawabin Tinubu ya ja hankalin shugabannin Africa su tausaya wa al’ummar su

Next Post

Shugaban Bola Ahmad Tinubu Zai Yi Wa ‘Yan ƙasa Jawabi Gobe

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnatin Jihar Kano ta Rufe Asusun Ma’aikatun ta

Bayan sauke wasu mukarraban sa, Gwamnan Kano ya nada manyan Malamai 46 a majalisar Shura.

December 13, 2024
Yadda wata Gobara ta Lakume dubunnan miliyoyin nairori

Yadda wata Gobara ta Lakume dubunnan miliyoyin nairori

January 21, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media