• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Shugaban kasuwar Singa ya magantu gameda yanayin kasuwar

aksam by aksam
February 7, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
465
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugabancin Kungiyar kasuwar Singa wato (SEMEDAN) ya jaddada kudirinsa na inganta lungu da sako na kasuwar domin ciyar da Alummar da kasuwar gaba.

Sakataren Kungiyar Ibrahim Nafiu Abdullahi Mentos ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai Jim kadan bayan kaddamar da fara gyaran titinan dake fadin kasuwar.

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

Sakataren yace,Kungiyar Yankasuwar da hadin gwiwar wasu Dattijan kasuwar ne,suka hada hannu guri guda kasancewar an kwashe tsawon lokuta da tsuhuwar kungiyar ta Gaza yi,Amma da zuwan wannan sabon Shugabancin yayi ayyuka da dama a cikin kasuwar singa.

Ibrahim Nafiu Abdullahi yace,Kungiyar ta Samar da motar kashe gobara Wanda yanzu kuma tana da aniyar aiwatar da ayyuka daban daban da za su inganta kasuwanci da taimakawa marasa karfi da suka hada da yandako da mayar da ‘ya’yan marasa karfi zuwa makarantu daban daban domin inganta rayuwarsu kamar kowa.

Sakataren Kungiyar ya bayyana cewa, Kamfanoni da dama da suke mu’amulla da yankaswa a cikin wannan kasuwa da suka hadar da:Kamfanin Dangote da BUA da Aspira da Kamfanin Mamuda da sauran manyan kamfanoni sun sha alwashin ba da tasu gagarumar gudunmawa wajen inganta lungu da sako na kasuwar Singa yadda ya kamata.

Ibrahim mentos ya kara da cewa,Kungiyar ta yabawa wadan nan Kamfanoni da suke ba da wannan gudunmawa ta yau da kullum wajen tabbatar da kasuwanci ya samu gagarumar nasara a fadin jihar kano da kasa baki daya.

Haka zalika Kungiyar kuma, yabawa Dattawan wannan kasuwa da suka hadar da Alh Salisu Sanbajo Alh. Adakawa da sauran Yankasuwar da suke ba da gudunmawa wajen ganin kasuwanci jihar kano da kasa ya ci gaba da rike kanbunsa yadda ya kamata,kasancewar jihar kano cibiya ce ta kasuwanci.

Kungiyar ta kuma ce,kofarta a bude take wajen bayar da shawarwari da gudunmawa wajen inganta lungu da sako na cikin kasuwar kwanar Singa dake nan birnin kano.

Ibrahim sani gama pyramid radio

Share186Tweet116SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

‘Yan Ta’addan Da Suka Yi Garkuwa Da ‘Yan Kai Amarya A Jihar Katsina Sun Yi Alkwarin Sake Aurar Da Amarya A Wani Faifan Bidiyo

Next Post

Wani gwamna a Arewa ya dauki matakin rage kudin man fetur ga Manoma

aksam

aksam

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa
Uncategorized

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

by aksam
June 15, 2026
Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato
Uncategorized

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

by aksam
June 2, 2026
Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa
Uncategorized

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

by aksam
May 31, 2026
Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya
Uncategorized

Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya

by aksam
May 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Shugaban Turkiya ya fadi Abin da ya kamata Rasha ta yi a kan Azerbaijan

Shugaban Turkiya ya fadi Abin da ya kamata Rasha ta yi a kan Azerbaijan

July 5, 2025
Kotu ta yanke hukunci kan wasu yan Daudu

Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar Yusif Datti na jam’iyar NNPP

November 6, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media