• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Shugaban kasar Mali yayi kakkausan martani ga kungiyar ECOWAS

aksam by aksam
February 8, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kasar Mali ta fada a ranar Laraba cewa, ba za ta jira shekara guda kafin ta fice daga kungiyar ECOWAS ba, kamar yadda yarjejeniyar kungiyar ta bukata.

Kasar  Mali da makwabtanta Nijar da Burkina Faso, wadanda ke karkashin mulkin sojoji, sun sanar a watan da ya gabata cewa, nan take za su fice daga kungiyar ECOWAS, babbar kungiyar siyasa da bunkasa tattalin arziki a yammacin Afirka, lamarin da ya kawo koma baya ga yankin dake hade na tsawon shekaru da dama.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Dukkanin kasashen uku sun sanar da hukumar ta ECOWAS matakin da suka yanke na ficewa daga kungiyar a rubuce ne a ranar 29 ga watan Janairu, wanda a cewar yarjejeniyar za su ci gaba da zama mamba har sai shekara guda daga ranar.

A cikin wata sanarwa da ta wallafa ta yanar gizo, ma’aikatar harkokin wajen kasar Mali ta ce kungiyar ECOWAS ta keta ka’idojinta ta hanyar rufe iyakokinta da kasar Mali a lokacin da ta kakaba wa gwamnatin sojan kasar takunkumi.

Sanarwar ta ce, “Saboda haka, gwamnatin Jamhuriyar Mali ba ta da iyaka nauyin daukaka wa’adin da aka ambata a cikin sashe na 91 na yarjejeniyar da aka yi wa kwaskwarima.”

Ma’aikatar harkokin wajen kasar da hadin gwiwar ta kasa da kasa ta nanata matakin da gwamnatin kasar Mali ta dauka na ficewa daga kungiyar ECOWAS ba tare da bata lokaci ba, sakamakon take hakkin kungiyar akan ka’idar da ta rubuta nata, da kuma wasu dalilai na halal.

Kawo yanzu dai babu wani martani daga kungiyar ECOWAS, ko kuma daga kasashen Nijar da Burkina Faso kan ko za su bi sahun hakan. Kungiyar ECOWAS dai ta shirya wani taro a ranar 8 ga watan Fabrairu domin tattauna lamarin.

Ficewar kasashen uku dai koma baya ne ga kungiyar kasashen 15 da ke kokarin tattaunawa da shugabannin sojojin domin maido da mulkin dimokradiyya.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Rashin iya jagoranci ga shugaba Tinibu ya bayyana bayan da koshi ya gagari miliyoyin mutane a kasar rahoto ya fito

Next Post

Kungiyoyin Kwadago A Najeriya NLC Da TUC Sun Baiwa Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwanaki 14 Ta Cika Alkwarin Da Suka

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Muna Tayya Daya Cikin Mai Bibiyarmu;- Nazif Abdulhadi Murnar Karin Shekarau Haihuwa

Muna Tayya Daya Cikin Mai Bibiyarmu;- Nazif Abdulhadi Murnar Karin Shekarau Haihuwa

August 12, 2024
Masu Kwacen Waya Sun Kashe Wani Dalibi Dan Aji Uku a Jami’ar Bayero Dake Kano

Masu Kwacen Waya Sun Kashe Wani Dalibi Dan Aji Uku a Jami’ar Bayero Dake Kano

August 7, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media