• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Hukumar EFCC Ta Shiga Sabuwar Matsala Kan Tuhumar tsohon gwamnan Kogi

aksam by aksam
February 10, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

An shigar da ƙorafi mai ƙarfi kan hukumar EFCC bisa tuhumar da take yi wa tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello

Tun bayan da ya bar ofis bayan kammala wa’adinsa na shekara takwas, hukumar ta sa ido kan tsohon gwamnan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A halin da ake ciki, ƙungiyar Kogi In Diaspora Association (KIDA) ta caccaki hukumar EFCC bisa rashin adalcin da ta yi wa tsohon gwamnan

Jaridar Leadership ta ce a wata wasiƙa mai dauke da kwanan watan 9 ga watan Fabrairun 2024, zuwa ga ƙungiyoyi daban-daban na ƙasa da ƙasa, mai ba da shawara na ƙungiyar, Seyi Olorunsola, ya bayyana damuwarsu tare da neman a shiga tsakani.

Wasiƙar, wacce aka rabawa manema labarai a Abuja a ranar Asabar, 10 ga watan Fabrairu, ta yi kira ga ofisoshin diflomasiyya da ƙungiyoyin ƙasa da ƙasa da su gaggauta shiga tsakani ta hanyar amfani da tasirinsu, rahoton Blueprint ya tabbatar.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda wani direban bas ya cinnawa mai bada hannu wuta akan titi

Next Post

Bayan bayyanar gazawar sa a fili, Gamayyar kungiyoyin APC sun nemi yan adawa su fito da dukiyarsu su taimaka yan Najeriya

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kwankwaso ya magantu dangane da matsayin sarakunan da gwamnatin baya ta nada

January 19, 2024
Hukumar Zabe Ta Kasa Mai Zaman Kanta A Najeriya Ta Ayyana Sakamakkon Zaben Jihar Imo

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta A Najeriya Ta Ayyana Sakamakkon Zaben Jihar Imo

November 12, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media