• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu Ya Amince Da Nada Farfesa Abdullahi Saleh Usman A Matsayin Shugaban Hukumar Hajji Ta Kasa (NAHCON).

aksam by aksam
August 19, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da haka fitar a yau mai dauke da sa hannun mai taimakawa shugaban kasa akan harkokin yalda labarai, Ajuri Ngalale.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Nada Farfesa Abdullahi Saleh Usman ya biyo bayan dakatar da tsohon shugaban hukumar Jalal Arabi wanda ake zarginsa da almundahanar kudaden tallafin hajjin shekara ta 2024.

Nadin Farfesa Abdullahi Saleh Usman zai tabbata ne idan Majalisar dattawa sun amince da nadin.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Shugaba Bola Tinubu, Ya Amince Wa Kamfanin Man Fetur Na Ƙasa (NNPCL), Da Ya Yi Amfani Da Ribar Shekarar 2023 Da Aka Mamu Domin Biyan Tallafin Man Fetur.

Next Post

Gwamnatin Jihar Kano Ta Kaddamar Da Bayar Da Diyyar Gonaki Ga Al’ummar Yankin Rijiyar Gwangwan, Ƴar Gaya Dake Karamar Hukumar Dawakin Kudu

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Rundunar Ƴansandan Nijeriya Ta Kama Wasu  Matasa Biyu;  Bisa Zarginsu Da Yin  Damfara Da Sunan Su Aljannune

Rundunar Ƴansandan Nijeriya Ta Kama Wasu Matasa Biyu; Bisa Zarginsu Da Yin Damfara Da Sunan Su Aljannune

April 16, 2026
Yadda Hukumar kashe Gobara ta kubutar da Mutane biyu daga Rijiya a Mabanbanta gurare

Yadda Hukumar kashe Gobara ta kubutar da Mutane biyu daga Rijiya a Mabanbanta gurare

June 30, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media