• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Ɗan Kwankwaso, Kwamishinan Wasanni Ya Yi Murabus Daga Gwamnatin Abba Labari Yusuf

aksam by aksam
January 26, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga: Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Dawo da tallafin man fetur

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

Kwamishinan Matasa da Cigaban Wasanni na Jihar Kano, Mustapha Rabiu Kwankwaso, ya yi murabus daga mukaminsa nan take.

An rawaito cewa Mustapha ɗan jagoran jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya tabbatar da murabus ɗin nasa ne ta wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Facebook a ranar Litinin.

A cikin sanarwar, Mustapha ya bayyana cewa ya yi murabus daga matsayin Kwamishinan Ma’aikatar Matasa da Raya Wasanni, tare da ficewa daga Majalisar Zartarwar Jihar Kano, yana mai cewa ya ɗauki matakin ne cikin jimami.

Sannan ya nuna godiya ga Gwamna Abba Kabir Yusuf bisa damar da ya ba shi na yi wa al’ummar Kano hidima, inda ya ce ya amfana da ƙwarewa da darussa masu yawa a lokacin da yake kan mukamin.

Mustapha ya kuma yi addu’ar ci gaba da bai wa matasan Kano kulawa da goyon baya, tare da fatan shirye-shiryen raya wasanni a jihar za su ci gaba da bunƙasa.

A ƙarshe, ya roƙi Allah Maɗaukakin Sarki Ya ci gaba da albarkar Jihar Kano, tare da yi wa gwamnati da al’ummar jihar fatan alheri.

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnan Kano Ya Sanya Ranar Komawa Jam’iyyar APC

Next Post

Jam’iyya APC Ta Karyata Sahihancin Katin da Ake Dangantawa Da Bello Turji

aksam

aksam

RelatedPosts

Atiku Ya Nemi Tinibu Ya Fadi Inda Ya Saka Tiriliyan 30 na Tallafi Mai Da Ya Cire.
SIYASA

Dawo da tallafin man fetur

by Khadija Maitaya
August 26, 2026
Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa
SIYASA

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

by Khadija Maitaya
July 28, 2026
Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin
SIYASA

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

by Khadija Maitaya
July 23, 2026
Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Wata Baturiya Mai Shekarau 60 Ta Yi Saukar Karatun  Al’qur’anin Mai Girma; A Kano

Wata Baturiya Mai Shekarau 60 Ta Yi Saukar Karatun Al’qur’anin Mai Girma; A Kano

December 5, 2023
Bayan Ganduje ya yi Murabus an Hangi Kwankwaso a Abuja

Bayan Ganduje ya yi Murabus an Hangi Kwankwaso a Abuja

June 27, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media