• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

An bukaci yan kasuwa su zuba jari a hukuma habaka kasuwanci ta jihar Yobe domin cin amfani

aksam by aksam
August 1, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Anyi kira ga daukacin Yan kasuwa na gida ga waje,dasu zuba hannun jari dan habaka kasuwanci. Dr chikaji

Shugaban hukumar habaka kasuwanci tsakanin Yan kasuwa da gwamnati tare da bunkasa kasuwanci da zuba hannun jari ga Yan kasuwar jahar yobe dama kasa baki daya.

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

Dr Aliyu isah chikaji ya bayyana Cewa hukumar tana mtasyin wata hanya ce da Yan kasuwa manya da kanana zasu amfana matukar suka saka hannun jari a hukumar ,

Dr  chikaji ya bayyana haka ne yayin ganawa da manema labarai a ofishinsa, inda ya ce kirkiro wannan hukumar da Mai girma gwamnan jahar yobe yayi zai taimaka wajen habaka tattalin arzikin jahar dama kasa baki daya.

Dr ya kara da cewa kasashe da dama sun cigaba ne ta fannin saka hannun jari.

Daga karshe yayi kira ga daukacin Yan kasuwa manya da kanana dasu garzayo dan zuba hannayen jari.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Muna bukatar tallafin Gwamnatoci domin habaka kasuwanci a jihar kano dama kasa baki daya: Shugabancin kasuwar Mazan kwarai

Next Post

Matashin da ya taso dago Adamawa zuwa jihar Katsina a Keke ya yaba wa gwamnan Kano bisa manyan aikace-aikace

aksam

aksam

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026
Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito
Uncategorized

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

by aksam
August 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

A kalla mutane 68 ne suka tsallake rijiya da baya a jirgin Enugu Air

A kalla mutane 68 ne suka tsallake rijiya da baya a jirgin Enugu Air

July 23, 2026

Bayan yanke hukuncin kano Zamfara pilato bangaren sharia ya fara farfado da kimar sa: wani babban lauya

January 14, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media