• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Muna bukatar tallafin Gwamnatoci domin habaka kasuwanci a jihar kano dama kasa baki daya: Shugabancin kasuwar Mazan kwarai

aksam by aksam
July 29, 2025
Reading Time: 2 mins read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
477
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar masu kasuwancin kayayyaki Sawa ta mazan kwarai dake kasuwar Kantin kwari anan Kano ta bukaci hukumomi da Gwamnatoci a matakai daban _daban da su tallafawa Kananan yankasuwar  domin habaka kasuwancinsu.

Shugaban Kungiyar Alh Usman Sulaiman ne ya bukaci hakan a lokacin da yake zantawa da Manama labarai a ofishin Kungiyar dake kasuwar Kantin kwari.

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

Shugaban Kungiyar yace akwai bukatar Gwamnatocin su waiwayi Kungiyar musamman Gwamnatin jihar Kano, Yadda take ta aikace -aikace a ciki da wajen jihar Kano,Inda yace yakamata Gwamnatin ta yi duba na tsanaki dangane da kungiyoyin da suke bata gudunmawa a harkokin shugabanci Wanda Kungiyar masu tebura ta mazan kwarai na daya daga cikin kungiyoyin da suke bata hadin Kai a kodayaushe ba tare da ta sani ba.

Usman Sulaiman yace lokaci yayi da Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Injiniya Abba Kabir Yusuf za ta tallafawa Kananan yankasuwar da jarin da za su habaka kasuwancinsu domin su ma su sharbi Roman Dimakaradiyya a matsayinsu na asalin Yan jihar Kano.

Shugaban Kungiyar ya kuma bayyana cewar, Kungiyar masu kasuwancin kayayyaki Sawa ta Yan tebura ta yi mutukar ba da gagarumar gudunmawa wajen kafa wannan Gwamnati a lokacin da wasu suka gujeta, a Don haka Kungiyar take Kira ga Gwamnan da babbar Maurya da ya tuna da Kungiyar ‘yantebura ta mazan kwarai dake kasuwar Kantin kwari.

Haka zalika Kungiyar mazan kwarai tana tattarawa Gwamnatin kudaden haraji ta hanyar wayarwa da ‘ya’yanta Kai dangane da kudaden Wanda da sune Gwamnatin take gudanar da ayyukan ci gaba domin alumna su amfana.

Shugaban Kungiyar yace Kungiyar tana taimakawa ‘ya’yanta a duk lokacin da ta ga wani danta ya Shiga wani halin matsin rayuwa Wanda wannan tana yinsa ne ta hanyar yin karo-karo daga manbobinta,saboda hakan ne Kungiyar take bukatar Gwamnatocin su kawo ta su gudunmawar domin ganin ta tallafawa Kananan yankasuwa da Basu da jarin da za su juya su yi kasuwancinsu.

Daga karshe Shugaban Kungiyar ya shawarci yankungiyar da su ci gaba da baiwa Gwamnatin jihar Kano da Kungiyar cikakken hadin Kan daya kamata domin ciyar da alumma da kasuwancinsu da ma ita kanta jihar Kanon gaba.

Share191Tweet119SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gasa ce ta sa farashin kayaiyaki ya ke sauka a kasuwanni: Alh. Jamilu mai shinkafa Singer

Next Post

An bukaci yan kasuwa su zuba jari a hukuma habaka kasuwanci ta jihar Yobe domin cin amfani

aksam

aksam

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026
Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito
Uncategorized

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

by aksam
August 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda Yan kasuwar kayayyakin gona ke kokawa da farashin man fetur

Yadda Yan kasuwar kayayyakin gona ke kokawa da farashin man fetur

September 28, 2023
The Kwahu West Municipal Assembly, Nkawkaw, Has Commenced a Comprehensive Monitoring Exercise as Part of Decisive Steps to Reclaim Lands Destroyed by Dand Winning and Illegal Mining Activities

The Kwahu West Municipal Assembly, Nkawkaw, Has Commenced a Comprehensive Monitoring Exercise as Part of Decisive Steps to Reclaim Lands Destroyed by Dand Winning and Illegal Mining Activities

February 13, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media