DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA
An gudanar da bikin Saukar Karatun Al’qur’ani ne, a ranar Asabar din makon yi a harabar makarantar dake Ni’ima Road Dake Unguwar Hayin Danmani, Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna
Ton da farko da yake gabatar da jawabi Shugaban taron Injiniya Hassan Ahmed yace, wannan ranace mai mahimmaci a gare a gari shi
Daga karshe ne mu’assasan makarantar Alhaji Abdullahi Mai Kano ya yi godiya ga wadanda suka halicci taron











