• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

China Ta Jaddada Goyon Bayanta ga Koriya Ta Arewa A kowanne fanni

Khadija Maitaya by Khadija Maitaya
June 9, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

PYONGYANG – Kasar China ta sake jaddada cikakken goyon bayanta ga Koriya ta Arewa yayin wata babbar ziyara da shugaba Xi Jinpin ya kai Pyongyang, karo na farko cikin shekaru bakwai. Wannan na nuna muhimmancin dangantakar da ke tsakanin kasashen biyu a lokacin da ake fuskantar kalubalen siyasa da tsaro a duniya.

A yayin ganawar shugabannin Jinpin ya bayyana muhimmancin ci gaba da karfafa alakar kasashen biyu tare da fadada hadin gwiwa a fannoni daban-daban da suka shafi muradunsu na bai daya. Beijing ta bayyana dangantakar da Pyongyang a matsayin wacce ta dade tana da tushe mai karfi.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

China ta kuma isar da sako mai karfi na goyon baya, inda ta ce ba za ta ja da baya ba wajen kare muradun da kasashen biyu ke da su tare. Wannan furuci na nuna aniyar Beijing na kara hada kai da Koriya ta Arewa a yayin da ake samun karin gasa tsakanin manyan kasashe na Duniya

Ana sa ran wannan ziyara za ta kara karfafa hulɗar diflomasiyya tsakanin kasashen biyu tare da bude kofar zurfafa hadin gwiwa a fannonin kasuwanci, tsaro da harkokin yankin. Masu nazari na kallon ziyarar a matsayin wata muhimmiyar alama ta ci gaba da goyon bayan da China ke bai wa Koriya ta Arewa duk da matsin lambar kasa da kasa da takunkuman da ake mata.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Pakistan Ta Bukaci Iran Ta Gaggauta Cimma Yarjejeniya da Amurka

Next Post

Kim Jong Un ya na Shirin Bai wa Iran Makamai Masu Linzami

Khadija Maitaya

Khadija Maitaya

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Strategier för att Välja de Bästa Videoslots med Bonus: En Expertguider

April 21, 2025
Kotu ta yanke wa abokin Murja kunya hukuncin zaman gidan kaso ko zabin tara da sharadi

Kotu ta yanke wa abokin Murja kunya hukuncin zaman gidan kaso ko zabin tara da sharadi

February 16, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media