• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Matashin da ya taso dago Adamawa zuwa jihar Katsina a Keke ya yaba wa gwamnan Kano bisa manyan aikace-aikace

aksam by aksam
August 1, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
471
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wani Dankshin kasa Abubakar Umar Oduwalle Adamawa ya bayyana Gwamna Abba Kabir Yusuf a matsayin shugaba Nagari da yake jinkan talakawa da bunkasa harkokin ilimi ta hanyar ciyar da dalibai yanmakarantar fimarairi da Basu kayayyakin makaranta da gyara hanyoyi da ba da tallafi da biyawa daliban Mayan makarantu Rabin kudaden karatu.

Abubakar Umar Oduwalle yace,Baya ga haka Gwamnan Kano ya dauki nauyin Yan jami’a zuwa Karo karatu kasashen wajen Wanda wannan ba karamin abun a Yaba bane da sauran aikace -aikace da ba za su lissafu ba.

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

Yace,babban abin daya yake yawo zuwa jihohi shine, Shekaru 37 da suka gabata iyayensa sun nemi yayi karatu,Amma saboda rashin ganewa da taurin Kai ya ki tsayawa yayi, Amma daga Baya ya ga abokanansa duk sun Zama manyan mutane Wanda daga nan ne ya yanke shawarar daya daina shaye shaye tare Fara wayar da Kan matasa Akan shaye shaye saboda Baya son abin daya afku akansa Kada ya Kara faruwa Akan wasu.

Oduwalle Adamawa ya bayyana cewar, ya taho tun daga jihar Adamawa ya wuce jihar Katsina domin yiwa iyalan murigayi tsohon Shugaban kasa Muhammad Buhari ta’aziyya bisa rasuwarsa.

Yace a lokacin da ya Shiga jihar Katsina domin ta’aziyya ya wuce garin kahuta Inda ya ga irin ayyukan da Rara kahuta yayi a cikin garinsa Wanda yayi titin da zai shigo garin kahuta da kuma,masallacin juma’a da makarantar islamiyya da sauran abubuwa da dama ciki har ba da tallafi ga alummar garinsa.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

An bukaci yan kasuwa su zuba jari a hukuma habaka kasuwanci ta jihar Yobe domin cin amfani

Next Post

Kungiyar masu sayar da kayayyakin sawa ta mazan kwarai ta yaba da aikace-aikacen gwamnan kano

aksam

aksam

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026
Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito
Uncategorized

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

by aksam
August 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yan bindiga sun sake kai sabon hari a jihar Katsina

April 17, 2024
Labarun wasannin kwallon kafa

Labarun wasannin kwallon kafa

July 8, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media