• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Shahararren Dan Wasan Kwallon Kafa Dake Buga Wasa A Kungiyar Kwallon Kafa Ta Al Nassr, Cristiano Ronaldo Ya Buga Wasannin Dubu (1000) A Tarihi

aksam by aksam
February 15, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home WASANNI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Ya buga wasansa na 1,000 a tarihi a wasan da kungiyarsa ta doke abokiyar karawarta Al-Fayha a gasar zakarun yankin Asia da suka buga jiya Laraba.

RelatedPosts

Ƙungiyar Kwallon Kafa Ta Ƙasar Ghana Ta Yi Nasara Akan Kasar Panama Da Ci Daya Mai Ban Haushi

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Kasar Senegal Ta Lashe Gasar AFCON Bayan Doke Mai Masaukin Baƙi

Kwallon da Ronaldo ya jefa a ragar Al Fayha ita ce ta farko da ya jefa a wannan sabuwar shekarar ta 2024, kuma ta 746 jimillar kwallayen da ya jefa a raga a tarihin wasannin da ya buga a kungiyoyi 4 da ya zauna.

Kwallo daya tilo da Ronaldo ya jefa ta sa kungiyarsa ta Al Nassr tsallakawa zuwa matakin zagaye na 16 na gasar zakarun yankin Asia

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu Ta Yi Wa Gwamnonin PDP Martani Akan Matsalar Tattalin Arziki

Next Post

A Kasarin Rayuwar ‘Yan Najeriya Da Dama Ta Tabarbare; Sakamakon Tashin Farashin Kayan Abinci A Fadin Kasar

aksam

aksam

RelatedPosts

Ƙungiyar Kwallon Kafa Ta Ƙasar Ghana Ta Yi Nasara Akan Kasar Panama Da Ci Daya Mai Ban Haushi
WASANNI

Ƙungiyar Kwallon Kafa Ta Ƙasar Ghana Ta Yi Nasara Akan Kasar Panama Da Ci Daya Mai Ban Haushi

by aksam
June 18, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana
WASANNI

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

by aksam
June 1, 2026
Kasar Senegal Ta Lashe Gasar AFCON Bayan Doke Mai Masaukin Baƙi
WASANNI

Kasar Senegal Ta Lashe Gasar AFCON Bayan Doke Mai Masaukin Baƙi

by aksam
January 18, 2026
Christiano Ronaldo ya zama ɗan wasa Mafi kuɗi a Duniya
WASANNI

Christiano Ronaldo ya zama ɗan wasa Mafi kuɗi a Duniya

by Sy lawan
October 8, 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kasar Chadi ta sanar da lokacin da zata gudanar da zabe dan Komawa tafarkin demokradiyya

Kasar Chadi ta sanar da lokacin da zata gudanar da zabe dan Komawa tafarkin demokradiyya

February 28, 2024
Gwamnan Jigawa ya rasa ɗansa kwana ɗaya bayan rasuwar mahaifiyarsa

Gwamnan Jigawa ya rasa ɗansa kwana ɗaya bayan rasuwar mahaifiyarsa

December 26, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media