• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamnan Jigawa ya rasa ɗansa kwana ɗaya bayan rasuwar mahaifiyarsa

aksam by aksam
December 26, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Daga Hassan Umar Gwammaja

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya rasa ɗansa mai suna Abdulwahab Umar Namadi, wanda ya bar duniya da yammacin yau Alhamis sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya afku a kan titin Dutse zuwa Kafin-Hausa.

Ana kuma gudanar da jana’izarsa a garin Kafin Hausa kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.

Marigayin mai shekaru 24, shi ne babban ɗan gwamnan inda ya rasu ya bar iyayensa da ƙannensa maza da mata .

Hajiya Maryam Namadi mahaifiya ce ga Gwamnan na Jigawa wadda ita ma ta rasu a jiya Laraba, bayan ta yi fama da gajerar rashin lafiya a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano (AKTH) kuma an yi jana’izarta a jiyan.

An kuma binne ta ne da misalin ƙarfe 4:30 na yamma a garinsu kamar yadda addinin musulunci ya tanada.

Gwamna Namadi dai ya tafi kasar Sin ne domin ziyarar aiki, inda bayan samun labarin rasuwar mahaifiyar tasa ne ya dawo da safiyar yau Alhamis.

© 2021 Blueprint Manhaja WordPress Theme | Viral Mag by HashThemes
Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da nada shugabannin raya kogunan da suke karkashin ma’aikatar Ruwa ta tarayyar Nigeria.

Next Post

Gwamnan Kano Ya Amince Da Murabus Din Kwamishinan Ma’aikatar Bibiya Da Tabbatar Da Nagartar Aiki Ya Yi

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnan Borno ya roki gwamnatin tarayya Abu ɗaya domin yanta Garin Marte daga yan Boko Haram

Gwamnan Borno ya roki gwamnatin tarayya Abu ɗaya domin yanta Garin Marte daga yan Boko Haram

May 19, 2025

Exclusive Bonuses for 1Red Casino Players

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media