• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kasar Chadi ta sanar da lokacin da zata gudanar da zabe dan Komawa tafarkin demokradiyya

aksam by aksam
February 28, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home KETARE
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumomin Chadi sun ce zaben shugaban kasar da aka jinkirta, a yanzu za a gudanar da shi a watan Mayu.

Ana sa ran zaben ya kawo karshen mulkin rikon kwarya da aka fara a 2021 lokacin da aka kashe tsohon shugaban kasar, Idriss Déby, a fagen daga, bayan shekara talatin (30) a kan mulki.

RelatedPosts

Jamhuriyar Nijar Na Son Ƙara Adadin Jihohinta Daga 8 Zuwa 19 Da Kuma Sauya Sunayen Wasu Jihohin

Yayin Da Wa’adin Da Shugaban Trump Ya Baiwa Iran Na Sake Bude Mashigin Hormuz Ke Gabatowa, Rahotannin Sun ce Magoya Bayan Gwamnatin Iran Sun Fantsama Kan Tituna Tare Da Yin Tattaki A Wasu Tashoshin Wutar Lantarki

A Yayin Da Babbar Sallah Ke Kara ƙaratowa, ’Yan Kasuwar Dabbobi Sun Bayyana Fargaba Game Da Yiwuwar Farashin Ragunan Layya Da Sauran Dabbobi Zai Yi Tashi Gwauron A Najeriya

A wani mataki da ya saba wa tsarin mulki, an nada dansa Janar Mahamat Déby a matsayin magajinsa, inda ya yi alkawarin mayar da kasar ga mulkin dumukuradiyya.

An jinkirta zaben, kuma ana sa ran Janar Débyn ya tsaya takara.

Masu sharhi na cewa abu ne mai wuya a ce hukumar zaben kasar ta kasance ‘yar-ba-ruwanmu, kuma ‘yan hamayya na fargabar ci gaban mulkin iyalan gidan na Déby a Chadi.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnatin Jihar Kano Ta Bankado Wasu Unguwanni Guda 68 Da Ake Ginawa Ba Bisa Ka’ida Ba

Next Post

Kamfanin sadarwa na MTN ya nefi afuwar Abokanan wuldarsu a Fadin Nigeria Sakamakon daukewar Sabis

aksam

aksam

RelatedPosts

Jamhuriyar Nijar Na Son Ƙara Adadin Jihohinta Daga 8 Zuwa 19 Da Kuma Sauya Sunayen Wasu Jihohin
KETARE

by aksam
May 14, 2026
Yayin Da Wa’adin Da Shugaban Trump Ya Baiwa Iran Na Sake Bude Mashigin Hormuz Ke Gabatowa, Rahotannin Sun ce Magoya Bayan Gwamnatin Iran Sun Fantsama Kan Tituna Tare Da Yin Tattaki A Wasu Tashoshin Wutar Lantarki
KETARE

Yayin Da Wa’adin Da Shugaban Trump Ya Baiwa Iran Na Sake Bude Mashigin Hormuz Ke Gabatowa, Rahotannin Sun ce Magoya Bayan Gwamnatin Iran Sun Fantsama Kan Tituna Tare Da Yin Tattaki A Wasu Tashoshin Wutar Lantarki

by aksam
April 7, 2026
Kasar Nijar Ta Dakatar Da Fitar Da Dabbobi Zuwa Ƙetare Gabanin Sallah
KETARE

A Yayin Da Babbar Sallah Ke Kara ƙaratowa, ’Yan Kasuwar Dabbobi Sun Bayyana Fargaba Game Da Yiwuwar Farashin Ragunan Layya Da Sauran Dabbobi Zai Yi Tashi Gwauron A Najeriya

by aksam
May 18, 2025
Kasar Nijar Ta Dakatar Da Fitar Da Dabbobi Zuwa Ƙetare Gabanin Sallah
KETARE

Kasar Nijar Ta Dakatar Da Fitar Da Dabbobi Zuwa Ƙetare Gabanin Sallah

by aksam
May 11, 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

China Za Ta Iya Siyan Danyen Man Fetur na Venezuela Ne Kawai a Ƙarƙashin Ikon Amurka: Trump

January 12, 2026
Kalli hanyoyin da zaka bi domin cin moriyar bashin karatu daga gwamnatin tarayya

July 19, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media