ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS

RelatedPosts

  Daga: Hassan Umar Gwammaja

Rahotanni daga Karamar Hukuma Takai ya bayyana cewa matakin tsige shugaban Karamar Hukuma ya biyo bayan zarge-zarge da dama da Kansilolin yankin suka gabatar a kansa, ciki har da rashin gudanar da zaman majalisar zartarwa, tin daga lokacin da ya shiga ofishin sa, da rashin iya  gudanada  mulki da kuma wasu matsaloli da suka shafi tafiyar da harkokin Shugabancin karamar hukumar.

Wasu daga cikin Kansilolin Karamar Hukumar sun ce sun ɗauki wannan mataki ne, domin tabbatar da ingantaccen shugabanci da kuma kare muradun al’ummar yankin.

ADVERTISEMENT

RelatedPosts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

ADVERTISEMENT

Trending.